Labarin Olympics Tsagaita bude wuta a lokacin gudanar da gasar wasannin Olympic ta zamanin da In mun yi nazari kan asalin gasar wasannin Olympic ta zamanin da bisa halin da ake ciki a da da kuma a zamanin yanzu, to, muna iya gano cewa, akwai dalilai 3 da suka sa bullowar gasar wasannin Olympic ta zamanin da... | Gasar wasannin Olympic ta zamanin da da kuma mata A gun gasannin wasannin Olympic na zamanin da, an tsara tsauraran kayyadewa da yawa, ciki, akwai wani batu na cewa, an hana mata su shiga gasar wasannin Olympic. An hana dukkan mata su shiga gasanni, ko kuma kallon gasanni, sa'an nan kuma, an tsara wata ka'idar cewa, za a kashe matan da suka kalli gasar wasannin Olympic. Amma don me a? kebe mata daga gasar wasannin Olympic ta zamanin da... | |
|
|
Filaye da Dakunan Wasannin Olympics v Cibiyar wasannin ruwa ta kasar Sin A matsayin daya daga cikin gine-ginen da ke kasancewa alamun taron wasannin Olympic na Beijing, cibiyar wasannin ruwa ta kasar Sin, wadda ake kira wurin tattara ruwa, wato Water Cube a Turance, za ta bakunci gasannin ninkaya da tsunduma cikin ruwa daga katako da salon iyo da kuma wasan kwallon ruwa wato water polo... | v Dakin tseren kekuna na Laoshan A yammacin birnin Beijing, hedkwatar kasar Sin, inda za a yi taron wasannin Olympic a shekara mai zuwa, akwai wani dakin tseren kekuna mai suna Laoshan, inda 'yan wasan tseren kekuna za su yi... | |
|