Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-07-17 16:03:52    
Muna jiran wasikunku

cri
Jama'a masu karatu, kowa ya sani cewa, za a yi gasar wasannin Olympics na lokacin zafi a karo na 29 a birnin Beijing, hedkwatar kasar Sin a ran 8 ga watan Agusta na wannan shekara. Mene ra'ayoyinku kan gasar wasannin Olympics ta Beijing? Ko kuna da labaru game da gasannin wasannin Olympics da aka yi a da? Ko kuna son ku gaya mana ra'ayoyinku game da wasannin Olympics? Don Allah ku aiko mana da labarunku zuwa ga Hausa Service CRI-24, China Redio International, P.O.Box 4216, Beijing, P.R.China 100040, ko China Radio International P.O.Box 72100,Victoria Island, Lagos Nigeria, ko kuma kuna iya aiko mana da labarunku zuwa ga akwatinmu na Email, wato hausa@cri.com.cn. Za mu karanta wasikunku a cikin shirinmu na musamman a lokacin da ake gudanar da gasar wasannin Olympics ta Beijing.