Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani

• Fararen hula na wurare daban daban na kasar Sin sun maraba da ranar da aka rage sauran kwanaki 100 da yin gasar wasannin Olympics ta Beijing
More>>
• Abokanmu na Nigeria sun taya murnar ranar sauran kwanaki 100 shirya gasar wasannin Olympic na Beijing
A ran 30 ga watan Afrilu, yayin da Sinawa suke kidaya kwanaki 100 da suka rage da gasar wasannin motsa jiki ta Olympics ta Beijing, abokanmu na kasar Najeriya sun kuma shirya bikin murnar ranar sauran kwanaki 100 da suka rage da gasar a birnin Ikko.
• Wurare daban daban na kasar Sin sun yi farin ciki da maraba da ranar da ta kai kwanaki 100 da suka rage don kira wasannin Olimpic na Beijing
Yau ranar 3o ga watan Afril, kuma rana ce ta kwanaki 100 da suka rage don soma wasannin Olimpic na Beijing na shekarar 2008. Birnin Beijing da sauran birane na kasar Sin sun shirya aikace-aikacen murna ta hanyoyi daban daban, mutane sun yi farin ciki da maraba da zuwan wasannin Olimpic.
More>>

• Hong Kong ta yi gaggarumin biki domin maraba da wutar gasar wasannin Olympic ta Beijing

• Fararen hula na wurare daban daban na kasar Sin sun maraba da ranar da aka rage sauran kwanaki 100 da yin gasar wasannin Olympics ta Beijing

• An kira babban taro na kara kwarin gwiwa kan sauran kwanaki 100 da yin gasar wasannin Olympics ta Beijing

• Jaridar People's daily ta bayar da bayanin edita cewa ya kamata jama'ar kasar Sin su yi murmushi ga kasashen duniya
More>>
• Zakarun wasannin Olympic da 'yan'uwansu na kabilar Tibet sun yi addu'a don kawo alheri ga wasannin Olympic na Beijing • An yi yawo da fitilar wasannin Olympics a birane da dama da ke lardin Hainan na kasar Sin
• Sinawa 'yan kaka-gida kusan dubu goma sun yi taron gangami a birnin New York don nuna goyon baya ga gasar wasannin Olympic ta Beijing • Kungiyar WHO ta ce cutar boru ba za ta kawo mummunan tasiri ga wasannin Olympics na Beijing ba
• Hong Kong ta yi gaggarumin biki domin maraba da wutar gasar wasannin Olympic ta Beijing • Fararen hula na wurare daban daban na kasar Sin sun maraba da ranar da aka rage sauran kwanaki 100 da yin gasar wasannin Olympics ta Beijing
• An kira babban taro na kara kwarin gwiwa kan sauran kwanaki 100 da yin gasar wasannin Olympics ta Beijing • Jaridar People's daily ta bayar da bayanin edita cewa ya kamata jama'ar kasar Sin su yi murmushi ga kasashen duniya
• Yanzu ana gudanar da ayyukan share fage ga gasar wasannin Olympics ta Beijing lami lafiya • Ko wane mummunan rukuni ba zai iya hana ruhun zaman lafiya da sada zumunta da kuma ci gaba ta gasar wasannin Olympics ba
• Cibiyar tabbatar da tsaron kai ta gasar wasannin Olympic ta Beijing ta yi gaggarumin bikin rantsuwa • Za'a nuna gasar wasannin Olympics ta Beijing ta hanyar hotunan telebijin mai inganci
• Kawo cikas ga gasar wasannin Olympics ba zai samu karbuwa daga wajen jama'a ba, in ji sharhin Jaridar People's Daily • An kammala aikin share fage ga tsaron gasar wasannin Olympic ta Beijing
• Wutar wasannin Olympic na Beijing ta isa kasar Japan • Kada a saka batun siyasa a gasar wasannin Olympics ta Beijing, in ji kwararrun ketare kan hakkin bil'adama
• Ofishin jakadancin kasar Sin dake kasar Malaysia ya kira wata liyafa don maraba da wutar wasannin Olympic na Beijing • Ya kamata a nuna girmamawa ga Mr. Samaranch da dai sauran 'yan kasa da kasa masu nuna adalci
• Kasar Sin ba ta nemi daliban kasashen waje da ke karatu a kasar Sin da su bar kasar Sin ba a lokacin yin gasar wasannin Olympic ta Beijing • Liu Qi ya gabatar da sabbin bukatu ga kungiyar gudanar da aikin mika wutar gasar wasannin Olympics ta Beijing
• Bangaren Sin ya yi imanin cewa, kasar Indiya za ta samar da taimako kan mika wutar gasar wasannin Olympics a kasar • Kasar Thailand tana adawa da a hada batun Tibet da gasar wasannin Olympics tare
• Masu bin addinin Budda na garin Abe na kasar Sin sun daga tutar kasa kuma shuka itatuwa don kawo alheri ga gasar wasannin Olympic na Beijing • Birtaniya ta ki amincewa da a saka batun siyasa a gasar wasannin Olympics, a cewar wakilin musamman na firaministan Birtaniya