Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Tsagaita bude wuta a lokacin gudanar da gasar wasannin Olympic ta zamanin da
In mun yi nazari kan asalin gasar wasannin Olympic ta zamanin da bisa halin da ake ciki a da da kuma a zamanin yanzu, to, muna iya gano cewa, akwai dalilai 3 da suka sa bullowar gasar wasannin Olympic ta zamanin da...
• Gasar wasannin Olympic ta zamanin da da kuma mata
A gun gasannin wasannin Olympic na zamanin da, an tsara tsauraran kayyadewa da yawa, ciki, akwai wani batu na cewa, an hana mata su shiga gasar wasannin Olympic. An hana dukkan mata su shiga gasanni, ko kuma kallon gasanni, sa'an nan kuma, an tsara wata ka'idar cewa, za a kashe matan da suka kalli gasar wasannin Olympic. Amma don me a? kebe mata daga gasar wasannin Olympic ta zamanin da...
• Alkalan wasa na gasar wasannin Olympic ta zamanin da
Alkalan wasa na gasar wasannin Olympic ta zamanin da suna da iko mai tsanani, wadannan alkalan wasa su kan sa riga mai launin jar garura, kuma su kan sa hular da aka yi da itacen zaitun a kansu, ban da wannan kuma, suna dauke da bulala mai alamar iko, idan 'yan wasa sun saba wa ka'ida, to, alkalan wasa za su yi musu bulala.
• Wasan dambe na gasar wasannin Olympic ta zamanin da
A halin da ake ciki yanzu, an riga an mayar da wasannin motsa jiki a matsayin ma'aunin nuna bunkasuwar lafiyar jiki da wayin kai na dan adam, wato babu nasaba tsakaninsu da duhun kai, amma a gun gasar wasannin Olympic ta zamanin da, wasu 'yan wasa sun rasa rayuka a cikin wasan...
• Shirin Pentathlon na zamanin da a cikin gasar wasannin Olympic ta zamanin da
Masu karatu, yanzu bari mu yi muku bayani game da shirye-shiryen gasar wasannin Olympic ta zamanin da. A gun gasar wasannin Olympic ta zamanin da...
• Gasar guje-guje ta gasar wasannin Olympic ta zamanin da
Kamar yadda kuka sani, aka shirya zama ta farko ta gasar wasannin Olympic a shekarar 1896, kuma a kwana a tashi gasar wasannin Olympic ta kara jawo hankulan mutanen kasashen duniya
• Wutar wasannin Olympics na Beijing
Tambayar da za mu amsa a wannan mako ta fito ne daga hannun malam Idris Adamu, mazaunin garin Funtua, jihar Katsina, tarayyar Nijeriya. A cikin wasikar da ka turo mana, ka ce, na ji kun ce, an kunna wutar wasannin Olympics na Beijing, shi ya sa ina so a ba ni karin bayani dangane...
• He Zhenliang: Taron wasannin Olympic na Beijing ya cimma burinsa na duk tsawon rai
He Zhenliang ya taka muhimmiyar rawa wajen neman samun iznin shirya taron wasannin Olympic da gwamnatin Beijing ta yi har sau biyu