Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-08-30 21:39:32    
An bude kauyen wasannin Olimpic na nakasassu na Beijing

cri
A ran 30 ga wata, an bude kauyen wasannin Olimpic na nakasassu na shekarar 2008 na Beijing a hukunce. 'Yan wasa da jami'an kungiyoyin wakilai da jami'an fasaha fiye da 7,000 da za su zo daga kasashe da shiyyoyi 148 za su yi zama a nan domin halartar gasar wasannin Olimpic ta nakasassu ta Beijing. A yau kuma dukkan mambobin kungiyar wakilan kasar Sin sun shiga cikin kauyen wasannin Olimpic na nakasassu bisa matsayinsu na rukuni na farko.

A ran 30 ga wata da yamma, an yi babban bikin bude kauyen da bikin yin maraba a babban filin daga tutoci na kauyen wasannin Olimpic na nakasassu. (Umaru)