Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani

Shugabannin Sin sun halarci bikin baje kolin kayan tarihi na cika shekaru 50 da yin gyare-gyaren dimokuradiyya a Tibet
More>>
An gabatar da rahoto kan bunkasuwar jihar Tibet a fannonin tattalin arziki da zaman al'umma
Ran 30 ga wata, cibiyar nazarin harkokin da suka shafi yankin Tibet na kasar Sin, wato hukumar koli ta kasar Sin a fannin nazarin ilmin Tibet ta kaddamar da "rahoto kan bunkasuwar jihar Tibet a fannonin tattalin arziki da zaman al'umma", inda ake gano cewa, a sakamakon goyon bayan da gwamnatin tsakiya da larduna da birane na kasar suke bayarwa, Tibet ta sami saurin bunkasuwar tattalin arziki.
More>>
• An shirya biki don tunawa da ranar cika shekaru 50 da 'yantar da miliyoyin bayi manoma a Tibet
Saurari
More>>

• Ofishin jakadancin kasar Sin da ke kasar India ya shirya taron manema labaru a kan ranar cika shekaru 50 da yin gyare-gyaren dimokuradiyya a jihar Tibet

• Tawagar jihar Tibet ta majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ta yi shawarwari tare da jami'an asusun kula da harkokin Asiya da tekun Pacific na kasar Canada

• Yawan mutanen Sin da suka halarci bikin nune-nunen cika shekaru 50 da yin gyare-gyaren dimokuradiyya a jihar Tibet ta kasar Sin ya haura dubu 100

• Ana dasa itatuwa a gefen hanyar jirgin kasa ta Qinghai-Tibet a Sin don kiyaye muhalli na tudun Qing Zang
More>>
• Ra'ayin da aka bayar na wai mutanen Tibet sun zama tsirarru ba shi da tushe • (Sabunta)Masu halartar taron tattaunawar addinin Buddha na duniya a karo na biyu sun isa Taipei
• An yi taron murnar ranar tunawa da 'yantar da miliyoyin bayi manoma a Tibet
• Shugabannin Sin sun halarci bikin baje kolin kayan tarihi na cika shekaru 50 da yin gyare-gyaren dimokuradiyya a Tibet
• Mazauna kauye na farko da aka soma yin gyare-gyare ta hanyar dimokuradiyya a jihar Tibet sun yi kira ga miliyoyin 'yantattun bayi manoma da su more zaman jin dadi • Shugaban majalisar CPPCC ya gana da wakilan Sin da na kasashen waje da za su halarci taron dandalin tattaunawar addinin Buddah na duniya
• Jaridar People's Daily da Kamfanin dillancin labaru na Xinhua sun yi sharhin murnar ranar tunawa da 'yantar da miliyoyin bayi manoma • Ziyarar kungiyar wakilan jihar Tibet a kasashen Amurka da Canada ta sami sakamako mai kyau
• An yi taron tattaunawa don tunawa da cika shekaru 50 da 'yantar da miliyoyin bayi manoma a Tibet a nan birnin Beijing • Jakadar kasar Sin ya aika wasika zuwa wakilan majalisar dokoki na nahiyar Turai don bayyana batun Tibet
• Zaman rayuwar jama'ar jihar Tibet yana samun kyautatuwa, in ji wani Farfesan Amurka • Ba za a iya kawar da bayyanar aikata laifuffuka da kungiyar Dalai Lama ta yi ba, a cewar kakakin ma'aikatar harkokin waje ta Sin
• Jaridar People's daily ta bayar da labari cewar aikin yin gyare-gyaren dimokuradiyya a jihar Tibet ya samu amincewa daga kasashe daban daban • Jakadu na kasa da kasa dake Sin sun halarci bikin baje koli na cika shekaru 50 da yin gyare-gyaren dimokuradiyya a Tibet
• Ofishin jakadancin kasar Sin da ke kasar India ya shirya taron manema labaru a kan ranar cika shekaru 50 da yin gyare-gyaren dimokuradiyya a jihar Tibet • 'Yan diplomasiyya na Afrika da ke kasar Sin sun yaba wa katafaren bikin tunawa da zagayowar shekaru 50 da aka yi gyare-gyaren demokuradiyya a jihar Tibet
• Masanan Sin kan harkokin Tibet sun musanta sukan da kasashen yammaci suka yi ga manufar Sin a Tibet • Makarkashiyar rukunin Dalai Lama ba za ta iya tabbata ba
• Afrika ta kudu ta bayyana cewa, ba ta fata ta gamu da matsalolin da za su kawo cikas ga shirya wasannin kwallon kafa na cin kwafin duniya • Sin na kin yarda da kowace kasa da ta samar wa Dalai Lama saukin gudanar da ayyukan neman ballewar Tibet
• Ngapoi Ngawang Jigme yana fatan Dalai Lama zai fid da matsayinsa na neman 'yancin kan Tibet' • Yawan mutanen Sin da suka halarci bikin nune-nunen cika shekaru 50 da yin gyare-gyaren dimokuradiyya a jihar Tibet ta kasar Sin ya haura dubu 100
• Panchen na 11 Erdeni Qoigyi Gyibo ya yi bayani don tunawa da cikon shekaru 50 da 'yantar da miliyoyin bayi manoma a Tibet • Ana dasa itatuwa a gefen hanyar jirgin kasa ta Qinghai-Tibet a Sin don kiyaye muhalli na tudun Qing Zang
• 'Yantar da bayi miliyan daya nasara ce da ake cimmawa a fannin kiyaye hakkin dan adam a jihar Tibet • 'yan kabilun Sin sun zama tare cikin lumana a mazaunan Lhasa
• 'Yantar da bayin manoma ya dace da ainihin makasudin addinin Buddha, in ji Panchen na 11 • Sashen kula da harkokin waje na majalisar NPC ya nuna fushi da kin yarda kan kudurin da majalisar Turai ta zartas game da Tibet
• Idan al'ummar Tibet sun ji dadin zaman rayuwarsu, dukkan makarkashiyar da 'yan -a-ware suka kulla aikin banza ne • Sin ta nemi majalisar dokokin Amurka da ta daina amfani da batun Tibet wajen tsoma baki cikin harkokin gidanta
• Shugaban addinin Buddah na gidan ibada mai suna Qambalin ya nuna cewar jama'ar jihar Tibet suna da 'yancin bin addinai • Sin na nuna adawa da katsalandan da Amurka ta yi a harkokin cikin gidanta dake shafar jihar Tibet
• Jihar Tibet mai ikon tafiyar da harkokin kanta ta bayar da ka'idar kiyaye fadar Potala • Sana'ar yawon shakatawa ta Tibet ta fara bunkasuwa daga dukkan fannoni
• Yin gyare-gyare ta hanyar dimokuradiyya a jihar Tibet ta kasar Sin abu ne mai babbar ma'ana a harkokin 'yantar da bayi a duniya • Ya kamata a dora muhimmanci a kan samun ci gaba da kwanciyar hankali a Tibet, in ji shugaban kasar Sin
• Maganar da Dalai da kungiyar Dalai suka yi ba ta dace da ayyukansu ba ko kadan • Jama'ar Tibet suna da cikakken ikon mulkin yankunansu da kansu da ikon bin addini
• Jihar Tibet za ta kara zuba jari don kyautata zaman rayuwar jama'a • An nuna fim din "Labarun bayi manoma a jihar Tibet" a ranar 5 ga wata a gidan telebijin kasar Sin
• Kasar Sin tana kokarin kiyaye da kuma bunkasa al'adun kabilar Tibet • An yaba wa "takarda kan yadda aka yi gyare-gyare ta hanyar dimokuradiyya a Tibet cikin shekaru 50 da suka gabata"
• (Sabunta)Al'ummar Tibet ta wurare daban daban na murnar bikinsu na sabuwar shekara • Al'ummar Tibet ta wurare daban daban na murnar bikinsu na sabuwar shekara
• Jami'in jihar Tibet yana sa kyakkyawan fata kan ci gaban tattalin arziki a Tibet a bana • Kayayyakin da aka yi jigila ta hanyar jirgin kasa tsakanin lardin Qinghai da jihar Tibet na kasar Sin sun karu da ton miliyan 5 a kowace shekara
• Al'ummar Tibet na yin rige-rigen sayayya domin shiryawa bikinsu na sabuwar shekara • An cimma babbar nasara wajen yin gyare-gyare ta hanyar dimokuradiyya a jihar Tibet a cikin shekaru 50 da suka gabata
• Tawagogin 'yan jaridu na gida da na waje sun gani ainihin Tibet • Za a yi hutu har kwanaki 7 don murnar sabuwar shekara ta al'umomin Tibet bisa kalandar gargajiya ta wurin
• Matan Tibet na kara samun guraben aikin yi
More>>
• Al'adu na jihar Tibet
Cikin harshen Tibet,tangka wani iri surfani ne ko wani irin zane ne da aka zana a jikin kyalle ko silk ko takardu,yana da halayen musamman na al'adun Tibet sosai. A cikin harshen Tibet,wasan opera na Tibet ana kiran shi "Ajilamu",yana nufin "mala'iku 'yan mata",a saukake ana iya kiran shi "Lamu".
• Addinai na jihar Tibet
Addinin Buddha irin na Tibet ya fi yaduwa a jihar Tibet da ta Mongoliya ta gida da sauran jihohi da larduna,ana kiran shi "addinin Lama",addinin Buddha ne mai halayen musamman na Tibet da ya zo jihar Tibet daga Indiya da cikin gidan kasar Sin a zamanin can da,ya kuma hadu da sauran addinan gargajiya na jihar nan. Mutanen Tibet suna da cikakken 'yancin bin addinai.
• Aikin ba da ilmi a jihar Tibet
Gwamnatin tsakiya ta kasar Sin ta aikata manufar shiga makaranta a fayu a jihar Tibet.Gwamnati ce ta biya kudin makaranta daga ta firamare zuwa jami'a ga daliban Tibet.A jihar Tibet kawai ake tafiyar da wannan manufa.A zamanin da a jihar Tibet babu wata makaranta ta zamani balle ma jami'a.Ga shi a yau akwai jami'o'i guda hudu a jihar Tibet.
• Yawon shakatawa a jihar Tibet
Tafki mafi girma a jihar nan shi ne Namucuo."Namucuo" yana nufin "tafki na sararin samaniya" ko "tafkin do "tafkin mala'ika".Fadar Budala, fada ce mafi girma tamkar tasamahara da ke kan tudu mai tsayi daga leburin teku na duniya.Dakin Ibada na Dazhao yana cibiyar birnin Lasa,an gina shi ne a shekara ta 647 bayan bayyanuwar Annabi Isa?
• Tattalin arziki na jihar Tibet
Kasuwancin zamani da yawon shakatawa da gidan waya da hidimar abinci da al'adu da nishadi da sadarwa sun samu saurin bunkasuwa da ba a taba ganin irinsa ba a tarihin jihar Tibet. Sana'ar kiwon dabobbi gishiki ne na tattalin arzikin noma na jihar Tibet,tana da dadadden tarihi da makoma mai haske.
• Kabilu na Tibet
Jihar Tibet mai ikon tafiyar da harkokin kanta,jiha ce da aka fi samun mazaunan kabilar Tibet a kasar Sin da suka dauki kashi 45 cikin kashi dari na dukkan mutanen kabilar Tibet a kasar Sin.Ban da kabilar Tibet,da akwai kabilu sama da goma dake zaune a jihar daga zuriya zuwa zuriya ciki har da Han da Hui da Menba da Luoba da Naxi da Nu da Dulong.
• Me ka sani game da Tibet
Jihar Tibet mai ikon tafiyar da harkokin kanta tana daya daga cikin jihohi biyar masu ikon tafiyar da harkokin kansu a kasar Sin inda mutanen kabilar Tibet sun fi yawa,tana kudu maso yammacin kasar Sin haka ma a tudun Qinghai-Tibet plateau,ta yi iyaka da Myama da Indiya da Bhutan da Sikkin da Nepal daga kudu zuwa yamma.