Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-03-07 18:00:05    
Maganar da Dalai da kungiyar Dalai suka yi ba ta dace da ayyukansu ba ko kadan

cri

A ran 6 ga wata, yayin da yake zantawa da manema labaru na gida da ketara, Xiangbapingcuo, shugaban jihar Tibet mai ikon tafiyar da harkokin kanta ya bayyana cewa, kamata ya yi mu saurari maganar da Dalai ya watsa a gida da ketare, kuma mu kalli ayyukan da ya yi, kada mu rude hankali domin maganarsa. Bayan yin mu'amala da Dalai sau da yawa da gwamnatin jihar Tibet mai ikon tafiyar da harkokin kanta ta yi, ana tara hakikanin makasudin Dalai da kungiyarsa dake bayan maganarsu, inda ya ce, Dalai ya gabatar da shirin kafa wata babbar jihar Tibet, kuma ya bukaci tafiyar da harkokin jihar Tibet da kai a matsayin koli, duk wadanda ya yi na neman samun 'yancin kai ne. Yana neman cimma buri a kai a kai. Bai samu goyon baya daga tarihi ba, kuma babu hakikanin fata ba, bugu da kari bai samu goyon baya daga jama'a ba.

Game da bayanin da Dalai ya bayar na tafiyar da harkokin jihar Tibet da kai, Xiangbapingcuo ya bayyana cewa, kundin tsarin mulkin kasar Sin ya tanadi a bayyane cewa, a cikin kasar Sin, jama'ar jihar Tibet suna da ikon tafiyar da harkokin kanta. Shi ya sa ba shi da wata masaniyar cewa, mene ne ikon mulkin kai da Dalai yake nema.(Fatima)