Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2009-03-20 15:31:26    
Ana dasa itatuwa a gefen hanyar jirgin kasa ta Qinghai-Tibet a Sin don kiyaye muhalli na tudun Qing Zang

cri

Yanzu, ana dasa itatuwa a gefen hanyar jirgin kasa ta Qinghai-Tibet a Sin don bunkasa hanyar tare da kiyaye muhalli na tudun Qing Zang.

Babban manajan kamfanin gina hanyar jirgin kasa ta Qinghai-Tibet Lu Yongzhong ya yi bayani ga manema labaru cewa, yanzu ana gina hanyar jirgin kasa daga Xining zuwa Ge Ermu, inda kamfanin ya hada kai da gwamnatin wurin don dasa itatuwa a gefen hanyar. Yanzu a jihar Tibet, ana kokarin dasa ciyayi don farfado da tsire-tsire a gefen hanyar.

An ba da labari cewa, tun da aka bude hanyar jirgin kasa ta Qinghai-Tibet cikin shekaru biyu da suka gabata, an rage fitar da gurbatattun abubuwa daga jiragen kasa da tashoshinsu. A sa'I daya kuma, an kyautata tsarin sa ido kan muhalli cikin dogon lokaci, da yin nazari da kyautata manufofi da matakan kiyaye muhalli na tudun.(Asabe)