Yariniyar dake kokarin cimma burinta na zama malama Kullum fuskantar a murtuke, tana kuma da 'yar nakasa fuskarta, hakan ya sa ba ta iya cimma burinta na zama malama ba, amma yanzu halin da ake ciki ya kyautatu, baya ga taimako da kulawa da ta samu daga masu aikin sa kai, tana kuma kara kokarin ganin ta cimma burinta. Sunan wannan yariniyar Xiao Qiu, shekarunta 23 a duniya. A cikin shirinmu na yau, za mu kawo muku wani bayani game da wannan baiwar Allah. | More>> |
|
|
|
|
Kudan zuma da ke samar da arzikii Yankin Miyun na birnin Beijing, yanki ne mai matukar ni'ima, da ya shahara da wani babban wurin adana ruwa da ke samar da ruwan sha ga mazauna birnin na Beijing. Baya ga haka, ana kuma yi wa yankin Miyun da kirarin garin kudajen zuma, a sakamakon yadda ake yawan kiwon kudan zuma a wurin... | More>> |
|