Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Shugabannin kasashen Afrika sun darajanta hadin gwiwar da Sin da kasashen Afrika suke yi • Kasar Sin za ta yi kokari wajen sa kaimi ga yin hadin gwiwa a fannonin aikin gona da manyan ayyukan yau da kullum a tsakaninta da kasashen Afirka
• Yang Jiechi na fatan kara hada gwiwa tsakanin Sin da kasashen Afirka • An rufe taron ministoci a karo na hudu na dandalin tattaunawa kan hadin kai a tsakanin Sin da Afirka
• Wen Jiabao ya gana da shugabannin kasashen Afirka • Firayim ministan kasar Sin Wen Jiabao ya kammala ziyarar da ya kai kasar Masar
• Firaministan kasar Sin Wen Jiabao ya gana da shugabannin kasashen Afrika bakwai • An tabbatar da dukkan matakai 8 kan hadin gwiwa tsakanin Sin da kasashen Afirka a kan tattalin arziki da cinikayya
• Wen Jiabao ya gabatar da sabbin matakai 8 a taron miniscoti a karo na hudu na dandalin hadin gwiwa tsakanin Sin da kasashen Afirka • Shugaban kwamitin tarayyar Afrika ya nuna yabo ga kokarin da Sin ta yi wajen tabbatar da alkawarin da ta yi wa kasashen Afrika
• Firaministan kasar Sin Wen Jiabao ya gana da shugabanni kasashen Afrika guda bakwai • Shugaban kasar Masar ya gabatar da ka'idoji 10 na yin hadin gwiwa tsakanin kasashen Afirka da kasar Sin
• Kasashen Larabawa sun mai da kyakkyawan martani sosai ga jawabin firaministan Sin • Firayim ministan kasar Sin Wen Jiabao ya kawo karshen ziyarar da ya kaiwa kasar Masar
• Firaministan Sin Wen Jiabao ya yi alkawarin cewa Sin ba za ta rage ba da tallafi ga Afrika ba a yayin da ake fama da matsalar kudi ta duniya • Kasar Sin za ta ci gaba da taimakawa kasar Liberia wajen raya kasa
• Wen Jiabao ya sanar da sabbin matakan da Sin za ta dauka kan kasashen Afrika • Kasashen Afirka suna iya daidaita batutuwansu da kansu a cewar Wen Jiabao
• Firayim ministocin Sin da Masar sun halarci babban taron 'yan masana'antu na Sin da Afirka • An bude taron ministoci a karo na hudu na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwa a tsakanin Sin da Afirka
• Firaministan kasar Sin ya kai ziyara hedkwatar kawancen kasashen Larabawa, inda ya yi muhimmin jawabi • Kasar Sin ta riga ta zama wata muhimmiyar aminiyar cinikayya ta kasashen Afrika
• An yi bikin gabatar da hotunan da suka bayyana ci gaban da aka samu a aikin gaba dangane da taron koli na Beijing na dandalin hada kai tsakanin Sin da kasashen Afrika a birnin Nairobi • Firaministan Sin Wen Jiabao ya isa birnin Alkahira
• An nuna hotuna kimanin dari biyu kan kyakyawan gani na Afrika • Firaministan kasar Sin Wen Jiabao ya tashi don kai ziyarar aiki a kasar Masar da halartar sabon taro na dandalin tattaunawa kan hadin kan Sin da Afrika
• Hadin gwiwa a tsakanin Sin da kasashen Afirka yana kawo cin moriyar juna in ji shugaban majalisar dokokin kasar Gabon • An yi bikin gabatar da hotuna wadanda suka bayyana ci gaban da aka samu a aikin gaba dangane da taron koli na Beijing na dandalin hada kai tsakanin Sin da kasashen Afrika
• Matakin tallafin tattalin arziki da kasar Sin ta dauka ya taka muhimmiyar rawa wajen ci gaban tattalin arzikin kasar • Sin na fatan ci gaba da karfafa dangantakar sada zumunci da ke tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika daga dukkan fannoni
• Kasar Seychelles ta ba da kyautar kunkuru guda 2 irin na Aldabra Giant ga bikin baje koli na duniya a birnin Shanghai • Ministan harkokin musamman na kasar Nijeriya ya yi kira da a kara hada kai tsakanin Sin da kasashen Afrika
• Minista mai kula da harkokin musamman na kasar Nijeriya ya yi kira da a ci gaba da karfafa hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika • Yawan kudin cinikayya a tsakanin Sin da Afrika ya kai dala biliyan 100
• Sin ta gudanar da matakai wajen cika alkawarin da ta yi na soke basussukan da take bin ga kasashen Afrika • Dandalin tattaunawa na hadin gwiwa tsakanin Sin da Afrika ya kara jawo hankalin duk duniya ga Afrika
• Kasar Sin ba ta rage karfin hadin gwiwa da zuba jari ga kasashen Afirka ba • Wen Jiabao zai halarci bikin bude taron ministoci na dandalin hadin gwiwar da ke tsakanin Sin da kasashen Afirka
• An yi taron dandalin tattaunawa kan bunkasuwar ayyukan zirga-zirgar kayayyaki da sayen kayayyaki tsakanin Sin da Afrika a lardin Shandong • Kasar Sin na fatan habaka hadin-gwiwa tare da kasashen Afirka, in ji shugaban majalisar dokokin kasar
1 2