Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-13 17:38:44    
Mitocin Shirye-shiryen Sashen Hausa

cri
-- Gabatarwa
Kasashen da shirye-shiryenmu ke zuwa da tsawon lokaci: yanzu gidan rediyon kasar Sin (CRI) yana watsa shirye-shiryensa da harshen Hausa ga Nijeriya da Nijer da Kamaru da sauran kasashen Afirka ta yamma daga karfe 5  da rabi zuwa karfe 6 da rabi na yamma, agogon Nijeriya a kowace rana. Sannan kuma, muna maimaita wadannan shirye-shirye daga karfe 6 da rabi zuwa karfe 7 da rabi na yamma, agogon Nijeriya a kowace rana. Bugu da kari kuma, yana watsa shirye-shiryensa ta FM a birnin Yamai kai tsaye ta gidan rediyon R&M na kasar Nijer daga karfe 1 zuwa karfe 2 na yamma, agogon Nijer a kowace rana.

Shirye-shiryen sashen Hausa na CRI: A cikin shirye-shiryen harshen Hausa na gidan rediyon kasar Sin (CRI) akwai "Labarun gida da na duniya" da "Mu Leka kasar Sin" da "Duniya ina Labari" da "Kananan kabilun kasar Sin" da "Ilmin kimmiya da kiwon lafiya " da "Sin da Afirka" da "Al'adun kasar Sin" da "Wasannin Motsa Jiki" da "Zaman Rayuwar Sinawa" da "Me ka sani game da kasar Sin" da "Bunkasuwar kasar Sin" da "Musulunci a kasar Sin" da "Wasannin Olympic na Beijing" da "Kide-Kide da Wakoki" da "Zabi Sonka" da kuma "Amsoshin Wasikunku" da "Wakoki masu karbuwa a ko'ina a kasar Sin".da "Kide-kide da wakokin Afirka" da "Wakokin kabilun kasar Sin" da dai sauransu. Bugu da kari kuma, muna watsa shirye-shiryenmu masu farin jini na "Koyon Sinanci" da "Gaishe-gaishe" a kowace rana.

-- Shirye-shiryen Sashen Hausa da muke watsawa a duk fadin yammacin Afirka
Litinin

Labarun gida da na duniya

Mu leka kasar Sin Duniya ina labari Kananan kabilun
kasar Sin
Ilmin kimmiya
da kiwon lafiya
Koyon Sinanci
Talata Sin da Afirka

Yawon shakatawa
a kasar Sin

Laraba Al'adun kasar Sin Wasannin
motsa jiki
Alhamis Zaman rayuwar
Sinawa
Me ke sani
game da
kasar Sin
Jumma'a Bunkasuwar
kasar Sin
Musulunci
a kasar Sin
Asabar Wake-wake da kide-kide Zabi sonka
Lahadi Amsoshin wasikunku
-- Mitoci na wannan Shirye-shiryen
Kasashe Lokaci Khz (Mita)
Nijeria,
Kamaru,
Nijer
17:30 -- 18:30 9665(31.04),9620(31.19)
18:30 -- 19:30 9460(31.71),9780(30.67)
19:00 -- 19:30 11640,13670
16:00 -- 17:00 7170

-- Shirye-shiryen Sashen Hausa da muke watsawa ta tashar FM ta R&M da ke birnin Yamai
Litinin

Labarun gida da na duniya

Mu leka kasar Sin Duniya ina labari Wakoki masu karbuwa a ko'ina a kasar Sin Kananan kabilun kasar Sin Ilmin kimmiya
da kiwon lafiya
Koyon Sinanci
Talata Kide-kiden Afirka Sin da Afirka Yawon shakatawa a kasar Sin
Laraba Wakokin kabilun kasar Sin Al'adun kasar Sin Wasannin
motsa jiki
Alhamis Kide-kiden Afirka Zaman Rayuwar Sinawa Me ka sani game da kasar Sin
Jumma'a Dandalin Musayar Wakoki Bunkasuwar kasar Sin Musulunci a kasar Sin
Asabar Kide-kide da wake-wake Wasannin Olympic na Beijing Zabin sonka
Lahadi Zabi Sonka Amsoshin wasikunku Kide-kide da wake-wake
-- Mitoci na wannan Shirye-shirye
Yanki Lokaci Mita(Mhz)
Birnin Yamai 13:00 -- 14:00 104.5

-- Hanyoyin Sadarwa

-Hausa Service, China Radio International, P.O.Box 4216, Beijing,100040 P.R.China
-Hausa Service, CRI's Lagos Bureau, P.O.Box 72100, Victoria Island, Lagos, Nigeria

E-mail: hausa@cri.com.cn