Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani

• Firayin ministan kasar Sin ya amsa tambayoyi game da zaman rayuwar jama'a da yaki da cin hanci da rashawa
More>>
• Kasar Sin na samun ci gaba ta hanyar adalci da dimokuradiyya
Ran 16 da ran 15 ga wata, an rufe taron shekara-shekara na majalisar dokokin kasar Sin wato NPC da kuma majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa wato CPPCC. Wadannan manyan taruruka 2 da aka saba shiryawa a ko wace shekara dandali ne na nuna dimokuradiyya ta sigar musamman ta kasar Sin
• Ya kamata al'adu ya taka muhimmiyar rawa wajen yin cudanya tsakanin Sin da kasashen waje
Wasu 'yan majalisar sun gaya wa wakilinmu cewa, kara yin mu'ammala da hadin guiwar al'adu tsakanin kasar Sin da kasashen waje yana da amfani kwarai ga yunkurin kara fahimtar juna da aminci a tsakanin jama'ar Sin da na kasashe daban-daban
More>>
Taron Majalisar wakilan Jama'ar Sin ya fara dudduba shirirn sabuwar dokar buga haraji kan kudin riba na masana'antu
Saurari
More>>

• Kasar Sin na samun ci gaba ta hanyar adalci da dimokuradiyya

• Majalisar CPPCC na taka muhimmiyar rawa wajen harkokin siyasa na kasar Sin

• Mutanen rukunin addinai na kasar Sin sun shiga harkokin siyasa ta kasar cikin himma da kwazo

• Kasar Sin tana gudanar da tsarin tattalin arziki da kudin haraji da harkokin kudi yadda ya kamata
More>>
• Firayin ministan kasar Sin ya amsa tambayoyi game da zaman rayuwar jama'a da yaki da cin hanci da rashawa • Jaridar People's Daily ta ba da sharhi don murnar rufe taro na 5 na majalisar CPPCC ta 10
• An rufe taron shekara shekara na CPPCC • Mutanen rukunin addinai na kasar Sin sun shiga harkokin siyasa ta kasar cikin himma da kwazo
• Kasar Sin za ta dauki tsauraran matakai don daidaita batun samar da guraban aikin yi • Kasar Sin tana aiwatar da ma'aunin ba da tabbacin zaman rayuwa mafi kankanta a birane da kauyuka
• Gaba daya ne kasar Sin ta taimaka wa Afirka bisa sahihiyar zuciya • Kasar Sin za ta yi kokari tare da abokan cinikayya, domin sa kaimi ga samun nasarar shawarwari na Doha
• Kasar Sin za ta kara sa ido kan ayyukan kasafin kudi da tattalin arziki a bana • Dole ne a kafa dokoki ta hanyar kimiyya da demokuradiyya, a cewar Wu Bangguo
• Shugabannin Sin sun halarci taron tade-tade da lashe-lashe na wakilan kananan kabilu da ke halartar tarurukan CCPCC da NPC • Kasar Sin za ta kafa ma'aunin ba da tabbacin zaman rayuwa mafi kankanta a kauyuka a bana
More>>
• Kasashen duniya sun ci gaba da mai da hankali kan taruruka biyu na kasar Sin • Tsarin yin mu'amala a lokaci lokaci a tsakanin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, da majalisun dokoki na kasashen waje ya samu bunkasuwa sosai
• Kasashen duniya suna mai da hankali kan labarin tarurruka biyu da kasar Sin ke yi • Xinjiang ta shiga zamanin saurin bunkasuwar tattalin arziki da zaman al'umma
• Sansanin kungiyar Islama ta gabashin Turkistan da aka murkushe tana da nasaba da kungiyar Al-Qaeda
• Kasar Sin tana gudanar da tsarin tattalin arziki da kudin haraji da harkokin kudi yadda ya kamata
• Babban yankin kasar Sin ba zai yarda da ko wane mutumin da ya raba Taiwan daga kasar Sin ta ko wace hanya ba • Jihar Tibet tana kara samun kyautattuwa da ba a taba ganin irinsa a tarihi ba
• Kafofin watsa labaru na ketare sun mai da hankali sosai a kan rahoton gwamnati da Wen Jiabao ya yi • 'Yan jarida na kasashen waje suna cigaba da zura ido kan tarurrukan majalisu biyu na kasar Sin
• Kasar Sin ta kusan daidaita batun bin albashin da ba a biya wa manoma 'yan cirani ba gaba daya • Jaridar People's Daily ta taya murnar kaddamar da taron shekara-shekara na NPC
• A galibi dai kasar Sin za ta samar da tsarin shari'a na gurguzu mai sigogin musamman na kasar Sin a bana
More>>
Daga Aliyu Alhassan
Bayan dubun gaisuwa mai yawa zuwa gareku da fatan aiyyukan suna tafiya cikin nasara hakika mu masu sauraren ku zamu so mu ji yadda za,a cimma muhimman shawarwari a zauren taron majalisar koli ta al,ummar kasar sin a game da batutuwa rashawa da tsarin zamantakewa tsakanin birane da harkokin kimiyya da fasaha musanmaN YADDA duniya zata amfana da arzikin wadannan fanoni daga kasar china
Daga Bala Mohammed
Gaisuwa mai yawa tare da fatan alheri ga daukacin jama\'ar kasar Sin. Ina kuma fatan duk ma\'aikatan gidan rediyon Kasar Sin suna cikin koshin lafiya. Bayan haka ina taya jama\'ar Sin murnar bude wannan babban taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama\'ar kasar Sin, wato hukumar koli ta dokokin kasar Sin, a babban birnin Kasar Beijing, da kuma fatan za\'a tattauna muhimman abubawan da suka shafi jama\'ar kasar da kuma sauran duniya. Ina kuma fatan za\'a gama lafiya a kuma watse lafiya. Ina ganin zai yi kyau idan kasashe masu tasowa musamman na Afirka zasu yi koyi da wannan tsari wajen tafiyar mulkin dimokradiyar su.