Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Kasar Sin na samun ci gaba ta hanyar adalci da dimokuradiyya 2007-03-16
Ran 16 da ran 15 ga wata, an rufe taron shekara-shekara na majalisar dokokin kasar Sin wato NPC da kuma majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa wato CPPCC. Wadannan manyan taruruka 2 da aka saba shiryawa a ko wace shekara dandali ne na nuna dimokuradiyya ta sigar musamman ta kasar Sin
• Ya kamata al'adu ya taka muhimmiyar rawa wajen yin cudanya tsakanin Sin da kasashen waje 2007-03-15
Wasu 'yan majalisar sun gaya wa wakilinmu cewa, kara yin mu'ammala da hadin guiwar al'adu tsakanin kasar Sin da kasashen waje yana da amfani kwarai ga yunkurin kara fahimtar juna da aminci a tsakanin jama'ar Sin da na kasashe daban-daban
• Majalisar CPPCC na taka muhimmiyar rawa wajen harkokin siyasa na kasar Sin 2007-03-14
'Tun can da, misalin yau da shekaru fiye da 50 da suka wuce, na ba da shawarar mayar da wannan korama a matsayin kayan gargajiya na kasar Sin, sa'an nan kuma, na gabatar da mayar da ita a matsayin kayan tarihi na duniya yau da shekaru 21 da suka wuce.'
• Kasar Sin ba za ta canja manufarta ta rage fitar da abubuwan da ke gurbata muhalli ba 2007-03-12
Wakilan jama'ar kasar Sin sun mai da hankulansu kan cewa, kasar Sin ba ta tabbatar da makasudin rage fitar da abubuwan da ke gurbata mahalli da ta gabatar a farkon shekarar bara ba, sun ba da shawarwari kan yadda kasar Sin za ta tabbatar da wannan makasudi.
• Kasar Sin tana kokarin kare ikon mallakar fasaha 2007-03-11
A cikin rahoto kan aikin gwamnatin kasar Sin da firayin minista Wen Jiabao ya gabatar a gun bikin kaddamar da cikakken zama na shekara-shekara na majalisar dokokin kasar Sin, Mr. Wen ya bayyana cewa...
• Taron Majalisar wakilan Jama'ar Sin ya fara dudduba shirirn sabuwar dokar buga haraji kan kudin riba na masana'antu 2007-03-09
Ran 8 ga wata, majalisar gudanarwa ta kasar Sin ta gabatar wa taron shekarar nan na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin da shirin sabuwar doka kan yawan haraji da ake bugawa kan kudin riba na masana'antu don dudduba ta...
• An gabatar da daftarin dokar mallakar dukiyoyi ga taron NPC 2007-03-08
A yau 8 ga wata, a hukunce ne aka gabatar da daftarin dokar mallakar dukiyoyi ga taron majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, wato majalisar NPC, wadda kuma ta kasance hukumar koli ta kasar. Kafin wannan kuma...
• Da kyar kasar Sin ke samun ci gaba wajen tsimin makamashi da sauran albarkatun kasa 2007-03-07
Yanzu, a nan birnin Beijing, majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wato hukumar koli ta kasar tana zaman taronsa. Tsimin makamashi da sauran albarkatun kasa yana daya daga cikin muhimman abubuwa da Mr Wen Jiabao...
• Mutanen waje sun bayyana fahimtarsu dangane da "duniya mai jituwa" da "bunkasa cikin lumana" 2007-03-06
A cikin rahoton ayyukan gwamnati da firaministan kasar Sin, Wen Jiabao ya bayar a gun taron shekara shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin da aka bude a jiya ranar 5 ga watan Maris
• Mr Wen Jiabao, firayim ministan kasar Sin ya gabatar da rahoto kan ayyukan gwamnati 2007-03-05
Ran 5 ga wata da safe, a nan birnin Beijing, an bude taron shekarar nan na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin wadda ita ce hukumar koli ta kasar Sin. Inda a madadin gwamnatin kasar, firayim minista Wen Jiabao ya gabatar da rahoto kan ayyukan gwamnati...
• Tsarin majalisar wakilan jama'a babban tsarin siyasa ne da jama'ar Sin ke tafiyar da harkokin mulki 2007-03-04
A gobe Litinin, za a yi taron shekara shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin, wato NPC, wadda kuma ta kasance hukumar koli da ke gudanar da harkokin mulkin kasar Sin...
• An bude taron CCPCC a birnin Beijing 2007-03-03
Shugaban majalisar, Mr.Jia Qinglin ya bayyana cewa, majalisar CCPCC za ta ci gaba da daukar nauyin da ke bisa wuyanta na ba da shawarwari a kan harkokin siyasa da sa ido a kan harkokin siyasa ta hanyar dimokuradiyya da kuma sa hannu cikin harkokin siyasa
• Majalisar CCPCC ta kasar Sin tana taka muhimmiyar rawa a harkokin siyasa na Sin 2007-03-02
A gobe Asabar, wato ranar 3 ga wata, za a soma taron shekara shekara na majalisar CCPCC a nan birnin Beijing, wato majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin, kuma a lokacin, wakilan majalisar wadanda suka fito daga jam'iyyu da kabilu da kuma bangarori daban daban za su hadu a nan birnin Beijing, don tattauna harkokin kasar Sin. A matsayinta na wata muhimmiyar hukuma ta hadin kan jam'iyyu da dama da yin shawarwarin siyasa, majalisar CCPCC tana taka muhimmiyar rawa a harkokin siyasa na kasar Sin.