|
|
 |
 |
| Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
| (GMT+08:00)
2007-03-21 17:23:46
|
|
Daga Aliyu Alhassan
cri
|
Bayan dubun gaisuwa mai yawa zuwa gareku da fatan aiyyukan suna tafiya cikin nasara hakika mu masu sauraren ku zamu so mu ji yadda za,a cimma muhimman shawarwari a zauren taron majalisar koli ta al,ummar kasar sin a game da batutuwa rashawa da tsarin zamantakewa tsakanin birane da harkokin kimiyya da fasaha musanmaN YADDA duniya zata amfana da arzikin wadannan fanoni daga kasar china
|
|
|