Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Kasashen Sin da Indiya za su kara raya huldar abokantaka irin ta hadin guiwa bisa manyan tsare-tsare a tsakaninsu 2008-01-15
A ran 14 ga wata da yamma, firayin ministan kasar Sin Wen Jiabao ya yi shawarwari da takwaransa na kasar Indiya Manmohan Singh wanda ke yin ziyara a nan kasar Sin, inda bangarorin biyu suka sami ra'ayi daya kan yadda za su kara raya huldar abokantaka irin ta hadin gwiwa bisa manyan tsare-tsare a cikin sabon halin da ake ciki yanzu.
• Sin za ta fi mai da hankalinta a kan jin dadin jama'a da kuma zaman daidaici a wajen gyaran tsarin kiwon lafiya 2008-01-10
A gun taron manema labarai da aka kira a yau 10 ga wata, kakakin ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar Sin, Mr.Mao Qun'an ya bayyana cewa, gyara tsarin kiwon lafiya daga dukan fannoni wani muhimmin aiki ne a gaban sassan kiwon lafiya...
• Ana fargaban makomar mulkin kasar Burtaniya sakamakon raguwar magoya bayan Mr. Brown 2008-01-04
Sakamakon jin ra'ayoyin jama'a da wasu hukumomi guda shida na kasar Burtaniya suka yi kwanan baya bada dadewa ba na nuna cewa, yawan magoya bayan Jam'iyyar Labour Party dake rike da mulkin kasar Burtaniya a shekarar 2007 ya yi kasa da na jam'iyyar adawa mafi girma a kasar wato Jam'iyyar Commonwealth Party da kashi 9 cikin kashi 100
• Firayin ministan kasar Japan yana fatan za a kai huldar da ke tsakanin Japan da kasar Sin a wani sabon mataki 2007-12-26
Tun daga ran 27 ga wata, firayin ministan kasar Japan Fukuda Yasuo zai kawo wa kasar Sin ziyara. Sabo da haka, a ran 25 ga wata da dare, Mr. Fukuda Yasuo ya karbi ziyarar da manema labaru na kasar Sin da ke zaune a kasar Japan suka kai masa, inda ya bayyana cewa...
• An samu babban ci gaba wajen warware matsalar nukiliya ta koriya ta arewa a wannan shekara. 2007-12-17
Jama'a assalamu alaikum,barkanku da war haka,barkanmu da sake saduwa da ku a cikin wannan shirin da kuka saba saurara na duniya ina labari.A cikin shirinmu na yau za mu kawo muku wani bayani a kan cewa an samu babban cigaba wajen warware matsalar nukiliya ta Koriya ta arewa a wannan shekara
• Kasar Sin tana kokarin rage fid da gurbataccen hayaki mai dumama yanayi domin yaki da sauyin yanayi 2007-12-13
A ran 12 ga wata an shiga zagaye na matakin koli a babban taron M.D.D. kan muhalli da ke gudana a tsibirin Bali na kasar Indonesia, wakilan da abin ya shafa da suka zo daga kasashe da shiyyoyi 180 sun yi shawara kuma sun tatauna matsalar cimma daidaito kan...
• Ana hangen nesa kan taron koli na biyu a tsakanin Turai da Afirka 2007-12-07
A ran 8 da 9 ga wata, shugabanni ko wakilai na kasashen mambobi 27 na kungiyar tarayyar Turai wato EU da na kasashe 53 na Afirka za su gana da juna a birnin Lisbon, babban birnin kasar Portugal, wadda ke rike da shugabancin EU a wannan karo, domin halartar taron koli na biyu da ke tsakanin kungiyar EU da Afirka.
• Rundunar injiniya ta kasar Sin ta sauka kasar Sudan domin tabbatar da zaman lafiya a Darfur 2007-11-26
A ran 24 ga wata, rundunar aikin injiniya ta kiyaye zaman lafiya ta kasar Sin ta rukuni na farko ta sauka birnin Nyala, babban birnin jihar Darfur ta Kudu, ta haka, ta zama runduna ta farko da ke kiyaye zaman lafiya a wannan yanki bisa umurnin Majalisar Dinkin Duniya...
• Kasashen Turkey da Iran na hadin kansu a fannin makamashi don biya wa juna bukatu 2007-11-21
Ran 20 ga wata, a birnin Ankara, hedkwatar kasar Turkey, kasashen Turkey da Iran sun rattaba hannu a kan yarjejeniyar hadin gwiwa game da samar da wutar lantarki a tsakaninsu. Wannan yarjejeniya ta biyu ce da kasashen biyu suka cim ma a fannin makamashi tun bayan watan...
• An yi shawarwari tsakanin firaministocin kasashen Korea ta arewa da ta kudu 2007-11-14
Ran 14 ga wata a Seoul, babban birnin kasar Korea ta kudu, an fara yin shawarwari tsakanin firaministocin kasashen Korea ta arewa da ta kudu wanda za a shafe kwanaki uku ana yinsa. Mr. Han Duck-Soo firaminista na majaliasr gudanarwar kasar Korea ta kudu da Mr. Kim Yong-il faministan majalisar ministoci na kasar Korea ta arewa...
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19