Kasar Sin ta dauki matakai wajen hana yaduwar cututtukan ciwon Aids a tsakanin uwa da jariri 2006-07-05 Yaduwar ciwon Aids a tsakanin mai juna biyu da jariri yana daya cikin hanyoyi 3 na yada ciwon Aids a tsakanin mutane. Idan ba a dauki matakan da suka wajaba ba, mai ciki wadda ta kamu da ciwon Aids za ta yada cutar Aids ga jaririnta | Ziyarar da firayin ministan kasar Sin Wen Jiabao ya yi a kasashen Afirka ta sami sakamako da yawa 2006-06-26 A ran 25 ga wata, Mr. Wen Jiabao firayin ministan kasar Sin ya dawo gida bayan ya yi ziyara a kasashe 7 na Afirka. A cikin kwanaki 8 da suka wuce, firaminista Wen Jiabao ya yi ziyarar a kasashen Masar, Ghana, Kongo Brazzaville, Angola, Afirka ta kudu, Tanzania da Uganda bi da bi, ya aika da abokantaka ta jama'an kasar Sin ga... |
Ya kamata a kara raya sabuwar dangantakar abokantaka bisa manyan tsare-tsare a tsakanin Sin da kasashen Afirka 2006-06-22 A ran 22 ga wata, firayin minista Wen Jiabao na kasar Sin wanda ke yin ziyara a kasashen Afirka ya halarci kuma ya bayar da wani jawabi a gun taron dandalin fadin albarkacin bakinka kan cinikayyar da ake yi a tsakanin Sin da kasar Afirka ta kudu da aka shirya a wannan rana a birnin Cape Town, babban birnin kafa dokoki na kasar Afirka ta Kudu | Ina Dalilin da ya sa shugaba Bush na kasar Amurka ya kai ziyara a kasar Iraq ba zato ba tsamani? 2006-06-15 Wakilin Rediyon kasar Sin ya ruwaito mana labarin cewa , a ran 13 ga watan nan , Shugaba Bush na kasar Amurka ya isa birnin Bagadaza , hedkwatar kasar Iraq , don yin ziyarar da ba a sanar ba . Wannan shi ne karo na biyu da Mr. Bush ya kai ziyara a Iraq tun... |
Gwamnatin kasar Sin na kokarin ingiza hadin gwiwa tare da kasashen ketare a fannin tattalin arziki yayin da take yin amfani da jarin waje kamar yadda ya kamata 2006-06-08 Yau Alhamis, a nan Beijing, mataimakiyar ministan kasuwanci na kasar Sin Madam Ma Xiuhong ta bayyana, cewa yanzu gwamnatin kasar Sin tana nan tana ta yin kwaskwarimar tsarin sana'o'I da aka kafa bisa jarin ' yan kasuwa daga kasashen ketare | Taron ministoci na karo na 2 na dandalin tattaunawa kan hadin kan kasar Sin da kasashen Larabawa yana kokari kan ingiza bunkasuwar sabuwar dangantakar abokantaka da ke tsakanin bangarorin nan biyu a dukan fannoni 2006-06-01 Ran 31 ga watan jiya da yamma a nan birnin Beijing, an bude taron ministoci na karo na 2 na dandalin tattaunawa kan hadin kan kasar Sin da kasashen Larabawa. Wannan ne karo na farko da aka gudanar da dandalin tattaunawa kan hadin kan kasar Sin da kasashen... |
Gwamnatin kasar Sin za ta kara samar da makudan kudade wajen tallafa wa ayyukan nazarin kimiyya a muhimman fannoni 2006-05-26 Makasudin nazarin ayyukan kimiyya a muhimman fannoni, shi ne gane yanayin halitta, da binciken gudanarwar ayyukan halitta, da samun sabon ilimi da kuma sabon hasashe da kuma sabbin dabaru. Domin daga matsayin kasar Sin na nazarin kimiyya a muhimman fannoni, gwamnatin kasar Sin ta kafa kwamitin asusun kasa mai kula da harkokin nazarin kimiyya a fannin halitta a shekarar 1986 | M.D.D. ta yi shirin aike da rundunar kiyaye zaman lafiya zuwa shiyyar Darfur 2006-05-17 A ran 16 ga wata kwamitin sulhu na M.D.D. ya zartas da wani kuduri don kara kokarin aike da wata rundunar kiyaye zaman lafiya na majalisar zuwa shiyyar Darfur da ke kasar Sudan. Kudurin kuma ya bayyana cewa... |
Kasar Sin za ta kafa sabon tsarin kare tsire-tsire 2006-05-12 Yanzu, kasar Sin ta gamu da bala'i mai tsanani da abubuwa masu rai suka haddasa a fannin aikin noma, kuma tana kara shan wahala daga wajen abubuwa masu rai da aka shigo da su daga kasashen waje... | An dauki matakai masu yakini domin ba da tabbaci ga jama'a dake yin hutu na dogon lokaci a bikin ma'aikata na ran daya ga Mayu a kasar Sin 2006-05-01 Sinawa sukan yi hutu na tsawon kwanaki 7 a kowace shekara a lokacin bikin ma'aikata na ran 1 ga watan Mayu na duniya. Sinawa masu yawan gaske sukan shirya bukukuwan aure da kuma harkokin haduwa na nishadi a duk tsawon wannan lokaci ; Ban da wannan kuma, mutane ba kadan ba sukan fita waje domin yin yawon shakatawa a wannan lokaci |