Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Ko kamfanin General motors na kasar Amurka zai samu farfadowa? 2009-06-02
Bayan da jerin shirye-shiryen sake bunkasa kamfanin kera motoci na General motors na kasar Amurka suka ci tura, kamfani wanda shi ne kamfanin kera motoci mafi girma a kasar Amurka ya kama hanyar kusan rufe kofar ayyukansa. A ran 1 ga wata, kamfanin General motors ya gabatar da takardar neman kariya ga wata kotun tarayyar Amurka da ke shiyyar kudu ta New York.
• Wakilin WHO a nan kasar Sin ya nuna imani ga kasar Sin wajen shawo kan cutar murar A (H1N1) 2009-05-14
A ran 13 ga wata, an tabbatar da wani mutum na daban da ya kai shekaru 19 da haihuwa, kuma ya dawo daga kasar Canada ya kamu da cutar mura mai nau'in A (H1N1). Sakamakon haka, yawan mutanen da suka shigo da cutar a babban yankin kasar Sin ya kai guda 2
• Kenya na kokarin sayar da ganyen shayi zuwa kasashen waje 2009-05-06
Kasar Kenya na yawan samar da ganyen shayi, wanda har ma yawansa ya kai kashi 10% cikin dukkan ganyen shayi da ake samu a duniya. Sa'an nan kasar Kenya, bisa matsayinta na kasar da ta fi yawan samar da ganyen shayi da sayar da su zuwa kasashen waje a nahiyar Afirka
• Gamayyar kasa da kasa na sa lura kan aikin hadin gwiwar sojojin tekun kasashe daban daban da ake yi a kasar Sin 2009-04-22
A ranar 20 ga watan nan, an kaddamar da aikin hadin gwiwar sojojin tekun kasashen daban daban a birnin Qingdao da ke gabashin gabar tekun kasar Sin, kuma an shirya aikin ne don yin murnar cika shekaru 60 da kafa rudunar sojojin teku ta sojojin 'yantar da jama'ar kasar Sin.
• Dangantakar da ke tsakanin Amurka da nahiyar Turai ta shiga yanayin rashin tabbas saboda rikicin kudi 2009-04-06
A ran 5 ga wata da yamma aka kammala taron koli na tsakanin kungiyar tarayyar Turai da Amurka a Prague,babban birni na kasar Czeck.wannan ne karo na farko da shugaban kasar Amurka Barack Obama ya bayyanu a taron koli na nahiyar Turai da Amurka.
• Kasashen Afirka suna sa rai ga taron koli na sha'anin kudi na G20 2009-03-27
A gun taron koli na sha'anin kudi na kungiyar kasashe 20, wato G20 da za a yi a birnin London na kasar Britaniya, muhimman kasashe masu arziki da wasu kasashe masu tasowa za su kara mai da hankali kan batun tinkarar matsalar kudi ta duniya.
• Firayiministocin kasashen Sin da Korea ta Arewa sun halarci bikin bude ' Shekarar sada zumunta tsakanin Sin da Korea ta Arewa' 2009-03-19
An gudanar da bikin bude ' Shekarar sada zumunta tsakani kasashen Sin da Korea ta Arewa a jiya Laraba da dare a nan birnin Beijing. Firayiministan kasar Sin Mr. Wen Jiabao da takwaran aikinsa na majalisar ministocin Korea ta Arewa Mista Kim Yong Il dake yin ziyara a kasar Sin sun halarci bikin budewa
• Dangantakar da ke tsakanin kasar Sin da kasar Amurka ta cim ma burin kara ci gaba cikin lumana 2009-03-13
A ranar 12 ga wannan wata, Yang Jiechi ya yi jawabi a gun aikace-aikacen maraba da shi da cibiyar yin nazari kan manyan tsare-tsare da batutuwan kasa da kasa ta kasar Amurka da kwamitin kula da harkokin cinikayya tsakanin Sin da Amurka suka shirya cikin hadin guiwa.
• Yawan CPI na kasar Sin ya cigaba da raguwa a watan Janairun shekarar bana 2009-02-11
Bisa alkaluman da hukumar kididdiga ta kasar Sin ta bayar a ranar 10 ga wata, an ce, a watan Janairu na shekarar da muke ciki, yawan CPI wato ma'aunin farashin kayayyakin da mazauna kasar suke saya ya karu da kashi 1 bisa dari idan an kwatanta da makamancin lokacin shekarar bara, wanda ya...
• Ba a tabbatar da amincewar da kungiyar Hamas za ta yi a kan dakatar da bude wutar yaki cikin shekara daya ba 2009-02-03
A ranar 2 ga wannan wata, kakakin kungiyar Hamas ya bayyana cewa, kungiyar Hamas ta riga ta amince da yarjejeniyar dakatar da bude wutar yaki da kasar Isra'ila cikin shekara daya, amma a wannan rana kuma, kakakin kungiyar Hamas da ke kasar Lebanon ya musunta yarjejeniyar
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19