Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Condoleeza Rice tana sha wuyar samun cigaba a yankin Gabas ta tsakiya 2007-11-05
Ana iya gano irin wannan halin da ake ciki domin labaru game da wannan ziyarar Condoleeza Rice da kafofin watsa labaru na wurin suka bayar sun yi kama da labarun da suka bayar lokacin ziyarar da Condoleeza Rice ta yi a karon da ya gabata.
• Kotun kasar Spain ta yanke hukunci kan matsalar fashewar bamabamai ta "ran 11 ga Maris" a birnin Madrid 2007-11-01
A ran 31 ga watan Oktoba, kotun kasar Spain ta yanke kukunci kan matsalar fashewar bamabamai da aka yi a ran 11 ga watan Maris na shekarar 2004 cikin jirgin kasa na birnin Madrid, wato an yanke wa muhimman masu laifuffuka 3 dauri...
• Gyararren tsarin mulkin JKS ya nuna kyakkyawan halin jam'iyyar, wato sarrafa lokacin da ake da shi kamar yadda ya kamata 2007-10-26
A gun babban taron wakilan jam'iyyar Kwaminis ta kasar Sin a karo na 17 da aka rufe ba da dadewa ba, an zartas da daftarin tsarin mulkin jam'iyyar, wanda aka tanada tunanin neman ci gaba bisa ilmin kimiyya da kuma tsarin tunanin gurguzu mai sigar musamman ta kasar Sin a ciki
• An sake yin rantsuwar yaki da kangin talauci a duk duniya 2007-10-18
Ran 17 zuwa ran 10 ga watan Oktoba rana duniya ce ta rage talauci, a wannan rana da yamma an yi bikin tunawa da wannan rana a hedkwatar M.D.D. da ke birnin New York na kasar Amurka. To, kanun bayanin shi ne "An sake yin rantsuwar yaki da kangin talauci a duk duniya"...
• Ziyarar shugaba Sarkozy na Faransa a kasar Rasha da huldar da ke kasancewa tsakanin kasashen biyu 2007-10-11
Tun daga ran 9 zuwa ran 10 ga wata, shugaba Nicolas Sarkozy na kasar Faransa ya kai wa kasar Rasha ziyarar aiki ta kwanaki 2.
• Huldar da ke tsakanin Koriya ta kudu da ta arewa ta shiga sabon zamani na sulhu da hadin gwiwa 2007-10-05
A ranar 4 ga watan nan da muke ciki, shugaba Kim Jong-il na Koriya ta Arewa tare da takwaransa na Koriya ta Kudu sun daddale "sanarwar bunkasa huldar da ke tsakanin Koriya ta Arewa da ta kudu da kuma tabbatar da zaman lafiya da...
• Taro na 17 na wakilan duk kasa na JKS wani taro ne na al'ada da bude wata sabuwar makoma cikin yunkurin bunkasa kasar 2007-09-27
Za a bude babban taro na 17 na wakilan duk kasa na JKS wato jam'iyyar da ke rike da mulkin kasar Sin a tsakiyar watan Oktoba mai zuwa a nan birnin Beijing. Kwararrun da abin ya shafa sun bayyana cewa, za a yi wannan babban taro ne a daidai lokacin da kasar Sin ta shiga...
• An bude babban taron majalisar dinkin duniya na karo na 62 a birnin New York 2007-09-19
Ran 18 ga wannan wata da maraice, an bude babban taron majalisar dinkin duniya na karo na 62 a birnin New York, wakilai da suka fito daga kasashe daban daban sun halarci taron shekara-shekara da majalisar dinkin duniya ta shirya a babban zaunenta...
• Ya kamata kasashen duniya su hada kansu wajen yaki da ta'addanci daga dukkan fannoni 2007-09-12
Ran 11 ga wata rana ce ta cikon shekaru 6 da aukuwar hare-haren ta'addancin ranar 11 ga watan Satumba. Mutane da yawa sun gano cewa, in an kwatanta da kasaitattun bukukuwan tunawa da ta yi a da, a shekarar da muke ciki, kasar Amurka ta fara shirya bikin tunawa da wannan rana ba bisa babban mataki ba...
• Wace illa ce hauhawar farashin man fetur ya haifar ga kasashen Afirka? 2007-09-05
Cikin wani lokaci mai tsawo da ya wuce, kullum farashin gurbataccen man fetur ya rika hauhawa a kasuwannin kasashen duniya, wace illa ce hauhawar farashin man fetur ya haifar ga Afirka? Wannan matsala ta jawo hankulan kasashen duniya sosai. An ce ko da yake yanzu wannan matsala ba ta jawo illa ga Afirka a bayyane ba, amma kada a kasa kula da hadarin da ta haifar ga kasashen Afirka.
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19