Sin za ta tabbatar da yin amfani da gudummawar da aka bayar a wajen jama'ar da girgizar kasa ta galabaitar da su 2008-06-05 A gun taron manema labarai da ofishin watsa labarai na majalisar gudanarwa ta kasar Sin ya kira a jiya 4 ga wata, an bayyana yadda kasar Sin ke karbar gudummawar da kasashen duniya suka ba ta bayan da babbar girgizar kasa ta afkawa lardin Sichuan. A gun taron, jami'an kasar Sin sun bayyana cewa... | Taron raya Afrika na Tokyo, ya gabatar da cewa, "Za a gina Afrika da ke da rayayyen karfi" 2008-05-28 Tun daga ranar 28 zuwa ranar 30 ga wata a birnin Yokohama, birnin da ke bakin teku a kasar Japan, za a shirya taron duniya game da raya Afrika a Tokyo a karo na hudu, manyan shugabannin gwamnatoci, da manyan wakilai daga Afrika, da wasu kasashen Asiya da yawansu ya kai fiye da 1000 za su halarci taron. Babban batu na taron shi ne "Gina Afrika da ke da rayayyen karfi: wani babban yankin da ke cike da fata da dama". |
Sinawa na kara samun wayewar kai a matsayin 'yan kasa 2008-05-21 Mr. Chen Yan shi ne shugaba ne na wani kamfanin zaman kansa da ke birnin Dongguan na lardin Guangdong na kasar Sin. A rana ta biyu bayan faruwar girgizar kasa a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan, Chen Yan da matarsa sun je birnin Mianzhu na lardin Sichuan tare... | Kasar Afirka ta kudu ta samu kyawawan nasarori wajen nazarin fasahohin halittu 2008-05-16 Gwamnatin kasar Afirka ta kudu ta zuba jari da yawa, da kuma sa kaimi ga yin kere kere a fannonin tsire tsir????e na canzawar kwayoyin halitta wato 'gene', da makamsahi da aka samu ta hanyar yin amfani da tsire, da kuma magunguna da ake yi da abubuwa masu rai, da kare abubuwa masu rai iri daban daban |
Mr. Sarkozy ya sami sakamako da yawa daga ziyararsa a Tunisia 2008-05-05 A karshen watan da ya gabata, shugaba Nicolas Sarkozy na kasar Faransa ya kai ziyarar aikinsa ga kasar Tunisia har na tsawon kwanaki 3. Wannan ne karo na 2 da ya kai wa Tunisia ziyara a cikin kusan shekara guda bayan da ya zama shugaban Faransa. Sake ziyarar Tunisia ta nuna dangantakar gargajiya... | Dangantakar da ke tsakanin kasashen Rasha da Georgia ta sake tabarbarewa 2008-05-02 Jiya, daya da watan Mayu, hukumar watsa labaru ta ma'aikatar tsaron kasa ta Rasha, ta sanar da cewa, sojojin kiyaye zaman lafiya da kasar ta kara aikawa da su zuwa shiyyar Abkhazia ta kasar Georgia, sun riga sun isa wurin da aka nada da ke Abkhazia |
Samun fahimta na dogaro da adalci 2008-04-24 Kwanan baya ba da dadewa ba, mamban kwamitin kungiyar tarayyar Turai a fannin cinikayya Mr.Peter Mandelson ya yi lacca a London, inda ya nuna rashin amincewarsa da yunkutin kaurace wa gasar wasannin Olympics ta Beijing domin a cewarsa hakan zai lahanta moriyar Turawa da kuma Sinawa | Hadaddiyar gwamnatin kasar Kenya tana fuskantar kalubale da dama 2008-04-15 A ran 13 ga wata a birnin Nairobi, shugaban kasar Kenya Mr Mwai Kibaki ya sanar da cewa, Jam'iyyar PNU wato Party of National Unity da yake shugabanta da kuma babbar jam'iyyar adawa ta ODM wato Orange Democratic Movement da Mr Raila Odinga yake shugabanta sun kafa hadaddiyar gwamnati, haka kuma ya nada Mr Odinga da ya zama firayin ministan kasar |
Ko a samu sakamako mai kyau a gun taron koli na farko tsakanin kasar Indiya da Afirka? 2008-04-10 A ran 9 ga wata, a birnin New Delhi, babban birnin kasar Indiya, an rufe taron koli na farko na dandalin tattaunawa tsakanin Indiya da Afirka wanda aka shafe kwanaki biyu ana yinsa. Ko da yake an zartas da 'sanarwar Delhi' da kuma 'yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin Indiya da Afirka' a gun taron... | An yi shawarwarin Majalisar Dinkin Duniya a karo na farko kan sauye-sauyen yanayin sararin samaniya a birnin Bangkok 2008-04-01 A gun taron da aka shirya a wannan gami, za a yi tattaunawa kan yadda za a aiwatar da taswirar tsibirnin Bali da yadda za a iya tsara shirin aiki a bayyane dangane da gudanar da shawarwarin da za a yi a nan gaba |