Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Muhimmin nufin taron tattalin arzikin duniya a shekara ta 2009 shi ne hadin kai da yin kwaskwarima 2009-02-02
A ran 1 ga watan Fabrairu a birnin Davos aka kammala taron tattalin arziki na duniya da aka sa kwanaki biyar ana yinsa. Wakilai 2500 da suka halarci taron sun yi muhawawarori guda sama da 220 kan batutuwa da dama
• Isra'ila ta janye sojojinta duka daga zirin Gaza
 2009-01-22
A ran 21 ga wata, kakakin sojan Isra'ila ya sanar da cewa, a ran nan, an janye sojojin kasar duka daga zirin Gaza. Wato ke nan an kwantar da kurar yake-yaken da aka shafe tsawon kwanaki 22 ana yi a zirin Gaza.
• Ya kamata a samu sabon sakamako wajen ayyukan yaki da cin hanci da rashawa a sabuwar shekara 2009-01-14
Tun daga ranar 12 zuwa ranar 14 ga wata, an shirya taron shekara-shekara na kwamitin duba dokokin biyayya na tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin. Taron ya nuna cewa, kara sa ido...
• Kasashen Sin da Amurka suna murnar cikon shekaru 30 da kafa huldar dimplomasiyya a tsakaninsu 2009-01-08
A ran 1 ga watan Janairu na shekarar 1979, wato yau da shekaru 30 da suka gabata, an kafa huldar diplomasiyya a tsakanin kasashen Sin da Amurka a tsanake. Yanzu wannan hulda ta riga ta zama daya daga cikin huldodin diplomasiyya mafi muhimmanci kuma mafi sabunta a duniya.
• Hu Jintau ya yi kira da a yi shawarwari tsakanin gabobi 2 don sa aya ga halin gaba a tsakaninsu 2008-12-31
A ran 31 ga wata an yi taron tattaunawa a nan birnin Beijing domin tunawa da ranar cikon shekaru 30 da zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ta bayar da "takardar bayani ga...
• Tilas ne Sin ta ci gaba da yin gyare-gyare a gida da bude kofa ga kasashen waje da kuma raya hanyar gurguza ta zamani, in ji shugaban kasar 2008-12-18
Tun daga ran 18 zuwa ran 22 ga watan Disamba na shekarar 1978, an gudanar da cikakken zama na uku na kwamitin tsakiya na 11 na jam'iyyar kwaminis ta Sin a birnin Beijing. A gun wannan taro mai matukar...
• Don me an gudanar da zabe cikin lumana a kasar Ghana 2008-12-08
Cikin shirin yau, za mu yi muku bayani kan kada kuri'a don zaben shugaban kasa da wakilan majalisar dokoki da aka aiwatar da shi a kasar Ghana, wanda aka ce an fara yinsa ne a ran 7 ga watan Disamba da karfe 7
• Ziyarar da Hu Jintao ya yi a kasashen Latin Amurka da Giriki ta samu nasara sosai 2008-11-27
Mr. Yang ya ce, ziyarar da shugaba Hu Jintao ya yi ta cimma burin karfafa zumunta da kara amincewa da juna da kara yin hadin guiwa da kuma neman cigaba tare a tsakanin kasar Sin da kasashen Latin Amurka da Giriki
• Bunkasuwar kasar Sin ta kawo wa kasashen duniya alheri 2008-11-25
Tun bayan shekarar 1978 da kasar Sin ta fara yin gyare-gyare a gida da kuma bude kofarta ga waje, a cikin wadannan shekaru 30 da suka wuce, kasar Sin ta sami saurin ci gaban tattalin arziki da zaman al'ummar kasa da ke jawo hankulan mutane sosai.
• Ziyarar shugaba Hu zuwa Latin Amurka za ta ciyar da huldar tsakanin Sin da kasashen Latin Amurka gaba, in ji kwararru 2008-11-18
Ran 16 zuwa ran 17 ga watan Nuwamba, bisa loakcin wurin, shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya kai ziyararsa a karo na farko zuwa kasar Costarica da ke nahiyar Latin Amurka. Sa'an nan bayan...
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19