Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Dangantakar da ke tsakanin Sin da Kenya tana samun bunkasuwa lami lafiya 2006-04-28
A 'yan shekarun baya, dangantakar da ke tsakanin Sin da Kenya tana samu bunkasuwa lami lafiya. Bangarorin biyu suna kara yin cudanya da hadin kai a fannonin siyasa da tattalin arziki da al'adu da ba da ilmi da yawon shakatawa da dai sauransu, haka kuma suna da kyakkyawar makoma a kan hadin kai a fannoni daban daban
• Mr Hu Jintao ya gabatar da ka'idoji 6 na raya huldar hadin guiwa mai amfani da ke tsakanin kasar Sin da kasar Amurka 2006-04-21
A ran 20 da dare a birnin Washington,shugaban kasar Sin Hu Jintao wanda ke yin ziyarar aiki a kasar Amurka ya ba da lacca ga rukunonin sada zumunta na kasar Amurka, inda ya bayyana cewa, kasar sin za ta ci gaba da tsayawa...
• Da farko ne gwamnatin kasar Sin ta shirya taron duniya na addinin Buddha 2006-04-13
Jama'a masu karatu, barkanmu da sake saduwa a cikin shirinmu na yau na Mu Leka kasar Sin. A ran 13 ga wata, an fara taron dandalin duniya na fadin albarkacin bakinka kan addinin Buddha a birnin Hangzhou, wato hedkwatar lardin Zhejiang da ke kudu maso gabashin kasar Sin
• Bari mu dudduba tuffafin alama masu suna na kasashen duniya 2006-04-07
A kwanakin baya, hukumar masana'antu da cinikaya na lardin Zhejiang na kasar Sin ta yi bincike ga ingancin tuffafin alama masu suna na kasashen duniya da ake sayar a cikin wasu fadar kasuwanni masu suna na birni Hangzhou. Sakamakon ya nuna cewa, a cikin kundi 37 na tuffafin alama masu suna na kasashen duniya, akwa kundi 22 da ke cikinsu ba su ciki ingancin yadda ya kamata.
• Kasar Siu tana da karfi sosai kan bunkasuwar sashen buga jarida da mujalla 2006-03-31
A cikin 'yan shekarun da suka wuce, sashen buga jaridu da mujalla na kasar Sin ya sami bunkasuwa da sauri. Bisa sabuwar kididdigar da aka yi an ce, yanzu akwai jaridu iri iri fiye da 1900, da kuma mujalloli fiye da 9000 a kasar Sin, sashen buga jaridu da mujallu ya riga ya zama wani filin da ya fi karfi a cikin sana'ar watsa labaru.
• Kasar Sin ta dukufa kan kara daga matsayin yin hidima wajen ba da labarin yanayin samaniya tun kafin lokaci 2006-03-24
A ran 23 ga wata ranar yanayin samaniya ce ta duniya, babban take na ranar wannan shekara shi ne "yin rigakafi da rage bala'in halitta". Bisa matsayinta na wata kasar da takan samun bala'o'in yanayin samaniya, kasar Sin kullum tana kokarin daga matsayin yin hidima wajen ba da labarin yanayin samaniya tun kafin lokaci, ta kan ba da labarun jan kunne kan yanayin samaniya a daidai lokaci, kuma ta ba da gudummawa...
• Masana daga bangarori daban daban sun yi kira ga gamayyar kasa da kasa da su karfafa hadin gwiwa don rage yawan mutanen da ke fama da talauci da kuma samar da ilmin da ya wajaba
 2006-03-17
A ran 16 ga wata, an yi shawarwari kan harkokin ilmi da horaswa a birnin Beijing, inda wakilai sama da 100 da suka zo daga kungiyar kasa da kasa ta majalisun tattalin arziki da harkokin yau da kullum da makamantansu da kuma hukumar kula da tattalin arziki da zaman al'umma ta MDD suka yi shawarwari dangane da rage yawan mutanen da ke fama da talauci da kuma ilmantarwa da dai sauran batutuwa
• Wakilan jama'ar majalisar kasar Sin suna mai da hankalinsu kan bunkasuwar sha'anin ba da ilmin ayyuka 2006-03-09
Yanzu ana yin taron shekera shekara na majalisar wakilan jama'a na kasar Sin. Wen Jiabao firayin ministan kasar Sin ya yi rahoton gwamnatin a taron, ya ce, bunkasa sha'anin da ba ilmin ayyuka wani aiki mai muhimmanci kuma mai gaggawa, a cikin shekaru 5 masu zuwa, gwamnatin tsakiya ta kasar Sin za ta samar da kudi yuan billiyan 10 na RMB don goyon baya sha'anin.
• A karo na farko ne kasar Sin ta bayar da takardar bayani dangane da daidaicin maza da mata da kuma bunkasuwar mata
 2006-03-03
A ran 1 ga wata, a karo na farko ne kasar Sin ta bayar da takardar bayani dangane da daidaicin maza da mata da kuma bunkasuwar mata. Takardar ta nuna cewa, a shekaru 10 da suka wuce, kasar Sin ta sami ci gaba sosai a fannonin lafiyar mata da bunkasuwar aikin ba da ilmi da kuma shiga cikin harkokin tattalin arziki da siyasa da mata ke yi da dai sauransu
• Aikin yaki da ta'addanci ya sami ci gaba daga mawuyacin hali 2005-12-14
Wannan shekarar da take kusan karewa da muke ciki, shekara ce ta hudu bayan da aka kai wa kasar Amurka 'hare-haren 11 ga Satumba'. A cikin shekaru hudu da suka gabata, aikin yaki da ta'addanci ya canja duniya, amma ba a sami zaman lafiya da jama'a suka fata ba. A shekarar 2005, an fi samun hare-haren da 'yan ta'adda suka yi a wurare daban daban a duk duniya.
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19