Kasashen Afrika sun mai da martani daban daban kan lashe zaben da Barack Obama ya yi na shugaban kasar Amurka 2008-11-12 Shugaban kasar Kenya Mwai Kibaki ya taya murna ga Barack Obama da farko, yana ganin cewa, Mr. Oabama ya lashe zabe nasarar kasar Kenya ce, domin asalin Obama yana a can. | Makomar dangantakar da ke tsakanin EU da Amurka bayan da Obama ya hau kujerar mulki 2008-11-06 An kawo karshen babban zaben shugaban kasar Amurka bayan da 'dan Jam'iyyar Demokuradiya Mr. Barack Obama ya samu nasara. Bayan da aka sanar da wannan labari, shugaban kwamitin kungiyar... |
Sin da kungiyar ASEAN za su hada kansu domin tinkarar ricikin harkokin kudi na duk duniya 2008-10-22 An bude bikin baje koli a karo na 5 tsakanin Sin da kungiyar kasashen masu kudu maso gabashin Asiya wato ASEAN a takaice a ran 22 ga watan a birnin Nanning, babban birnin jihar Guangxi ta kabilar Zhuang da ke da ikon tafiyar da harkokinta ta kasar Sin. Game da tabarbarewar halin... | Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya ce, yaki da bala'un girgizar kasa da ayyukan ceto sun bayyana halayya mai kyau ta al'ummar kasar Sin 2008-10-08 A ran 8 ga wata da safe a zauren babban dakin taro na jama'ar kasar Sin, gwamnatin kasar Sin ta kira taron ba da kyautar yabo ga mutanen da suka fi ba da taimako wajen yaki da bala'un girgizar kasa da ayyukan ceto. Shugabannin kasar Sin da na Jam'iyyar Kwaminis ta Sin Mr. Hu Jintao da Wu Bangguo... |
Halartar Wen Jiabao a babban taron MDD na shekarar 2000, wato MDGs 2008-09-26 Aminai 'yan Afrika, ko kuna sane da cewa, firaministan kasar Sin Mista Wen Jiabao ya halarci babban taron MDD na makaksudin bunkasuwa na shekarar 2000, wato MDGs da aka gudanar jiya Alhamis, agogon wurin, a birnin New York, babbar hadkwatar majalisar, inda ya fito da wasu jerin... | An rufe gasar wasannin Olympic ta nakasassu ta Beijing, amma kauna da kulawa za su kasance har abada 2008-09-17 Mr. Hu ya bayar da wani jawabi, inda ya bayyana cewa, tunanin "yin fice da haduwa da morewa" da aka bi a gun gasar wasannin Olympic ta nakasassu ta Beijing ya zama wani kayan tarihi mai daraja ga wasannin motsa jiki na nakasassu |
Yaushe gwamnatin Amurka ta warware matsalar gidaje ? 2008-09-08 Yayin da kasuwar ba da lamuni ga masu saye gidaje ta Amurka ta kara dagula, da kuma farashin hannayen jari na muhimman hukumomin ba da lamuni ga masu saye gidaje wato Fannie Mae da Freddie Mac na kara faduwa,gwamnatin Amurka a ran 7 ga wata bisa agogon wurin ta bayyana cewa za... | Bari mu kalli gasannin Olympic na nakasassu kamar yadda ya kamata 2008-09-04 Lokacin da ake kusantowar gasar wasannin Olympic ta nakasassu ta Beijing, a cikin 'yan kwanakin da suka gabata, mazauna birnin Beijing sun yi kokari sosai wajen sayen tikitocin gasannin Olympic ta nakasassu |
An fara mika wutar wasannin Olympic na nakasassu na Beijing 2008-08-28 Yau 28 ga wata da safe, a wurin ibada da ake kira heaven temple da ke nan birnin Beijing, an kunna wutar wasannin Olympic na nakasassu na Beijing, kuma firaministan kasar Sin, Mr.Wen Jiabao ya sanar da fara mika wutar a hukunce... | Nijeriya ta mika tsibirin Bakassi ga Kamaru 2008-08-18 A ran 14 ga wata,Nijeriya ta mika tsibirin Bakassi ga kasar Kamaru,daga nan aka sa aya ga gardamar da ta shafe shekaru da dama da aka yi ta yi tsakanin kasashen nan biyu.Babban sakatare na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon ya bayyana cewa muhimmin al'amari ne a duniya |