Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Akwai abubuwa da yawa na babban taron MDD da ke jawo hankulan jama'a 2006-09-13
A ran 12 ga wata, an bude babban taro na karo na 61 na majalisar dinkin duniya a hedkwatar majalisar dinkin duniya da ke a birnin New York na kasar Amurka. Ban da batutuwa da a kan tattauna a gun irin wannan babban taro, kuma akwai sauran batutuwa da ake tattaunawa a gun wannan babban taro
• An ba da shawarar kafa kungiyar tarayyar masana'antu na kasar Sin dangane da hakkin mallakar madaba'a 2006-09-06
A ran 5 ga wannan wata, a nan birnin Beijing, an kita taron dandalin tattaunawa kan hakkin mallakar madaba'ar kasa da kasa na shekarar 2006, wakilai fiye da 200 da suka zo daga hukumar hakkin mallakar madaba'ar kasar Sin da hukuma mai farin jini ta kiyaye hakkin mallakar madaba'a ta kasa da kasa...
• Ministan harkokin waje na Rasha ya jinjina sosai ga "ziyarar sada zumunci tsakanin Sin da Rasha" 2006-08-30
A ran 29 ga wata da yamma, yayin da Sergey Lavrov, ministan harkokin waje na kasar Rasha ke ba da amsa ga tambayoyin da hadaddiyar kungiyar ba da bayanai ta "ziyarar sada zumunci tsakanin Sin da Rasha" ta yi masa, ya jinjina sosai ga wannan ziyarar da ake yi
• Kasar Sin ta kammala gwajin yin amfani da allurar farko ta yin rigakafin maganin ciwon sida a matakin farko a asibiti 2006-08-21
Yanzu, kasar Sin ta riga ta kammala gwajin yin amfani da allurar farko ta yin rigakafin maganin ciwon sida a matakin farko a asibiti, wani jami'in kasar Sin ya bayyana cewa, sakamakon farko da aka samu ya bayyana cewa, irin allurar nan na da lafiya wajen...
• Kasar Sin ta kai kara da babbar murya ga Koizumi Junichiro bisa laifinsa na kai ziyarar ban girma ga makabartar Yasukuni 2006-08-15
• Ana tafiyar aikin shirya wasannin Olimpic lami lafiya 2006-08-08
Ran 8 ga watan Augusta rana ce ta sauran shekaru biyu da yin wasannin Olimpic na shekarar 2008, a wannan rana a nan birnin Beijing, ofishin watsa labaru na majalisar gudanarwa ta kasar Sin ya kira taron bayar da labarai, inda aka gayyaci manyan jami'ai na kwamitin shirya...
• Kungiyar kasashen musulmi ta duniya ta la'anci aikace-aikacen hare haren da kasar Isra'ila take yi 2006-08-04
Ran 3 ga wata a Putrajaya, wato cibiyar hukuma ta kasar Malaysia, wasu kasashe mambobi na kungiyar kasashen musulmi sun shirya taro na gaggawa, bayan haka kuma sun bayar da wata sanarwa, inda suka la'anci hare haren da kasar Isra'ila ta ke yi wa kasar Lebanon.
• An yi bukukuwa a birnin Tangshan na kasar Sin don tunawa da cikon shekaru 30 da aka yi girgizar kasa a wurin
 2006-07-28
Yau Jumma'a ranar 28 ga wata, rana ce ta cikon shekaru 30 da aka yi girgizar kasa a birnin Tangshan na kasar Sin, a ran nan, an yi jerin bukukuwa a birnin Tangshan don tunawa da yaki da girgizar. A gun taron da aka yi a wannan rana don tunawa da cikon shekaru 30 da aka yaki da girgizar kasa...
• Ana dudduba ' Doka kan cin gashin kai tsakanin shiyyoyin kananan kabilu' bisa babban mataki a kasar Sin 2006-07-21
Hukumar iko ta koli ta kasar Sin wato kwamitin din-din-din na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin yana nan yana dudduba ' Doka kan cin gashin kai tsakanin shiyyoyin kananan kabilu' bisa babban mataki, wadda ake aiwatar da ita har na tsawon shekaru 22...
• Jam'iyyun dimokuradiyya da mutane da ba 'yan jam'iyya ba suna taka rawa sosai wajen shiga harkokin mulki a kasar Sin 2006-07-12
Jam'iyyar Kwaminis ta Sin jam'iyya ce da ke rike da mulkin kasar Sin. A lokacin da ake jagoranci jama'ar Sin ga raya kasar, ko da yaushe kwamitin tsakiya na Jam'iyyar Kwaminis ta Sin yana mai da hankali ga barin jam'iyyun dimokuradiyya da shahararrun mutane da ba 'yan jam'iyya ba da su taka rawarsu wajen shiga harkokin mulki a kasar Sin.
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19