Ja-in-ja da Mahmoud Abbas da kungiyar Hamas ke yi a tsakaninsu na kara tabarbarewa 2007-06-18 Ran 17 ga wata da tsakar rana, Mahmoud Abbas, shugaban Falasdinu ya rantsar da gwamnatin gaggawa a birnin Ramallah da ke gabar yammacin Kogin Jordan, don maye gurbin gwamnatin hadin kan... | Kasar Sin ta dauki matakan fama da bala'in ambaliyar ruwa a yankunan kudancinta 2007-06-12 Tun watan Yuni da muke ciki, an sami aukuwar bala'in ambaliyar ruwa mai tsanani a larduna 4, wato Guangdong da Guangxi da Hunan da Guizhou na kasar Sin sakamakon ruwan sama da aka yi kamar da bakin kwarya. Wannan bala'i ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da saba'in tare da mutane fiye da miliyan 10 da suke shan wahalhalu |
M.D.D. ta nemi kasashe daban-daban da su dauki matakai domin magance sauye-sauyen yanayi 2007-06-06 A ran 5 ga watan Yuni, rana ce ta muhallin duniya, a wannan rana kuma M.D.D. ta kira taro a birnin Geneva domin yaki da bala'o'in duniya, a gun taron an tattauna sabon halin da ake ciki a kasashe daban-daban... | Kasar Sin za ta hana shan taba sigari a wuraren jama'a 2007-05-29 A ran 29 ga wata, jami'an ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar Sin sun bayyana a nan birnin Beijing cewa, gwamnatin kasar Sin tana kokarin aiwatar da "Yarjejeniyar ka'idojin kayyade taba sigari", yanzu tana da shirin gyara "Ka'idojin kula da harkokin kiwon lafiya a wuraren jama'a". |
Ya kamata, a mayar da inganta hadin kan masana'antu bisa matsayin babbar manufar hadin kan Sin da Afrika a fannin tattalin arziki 2007-05-22 A ran 21 ga wata, Mr Wu Bangguo, shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'a ta kasar Sin wanda ke yin ziyarar aiki ta aminci a kasar Masar ya halarci babban taro kan hadin guiwar masana'antu na Sin da Afrika da aka shirya a birnin Alkahira. Inda ya bayar da jawabi mai lakabi haka... | Gwamnatin kasar Sin tana kokarin daidaita matsalar Darfur ta Sudan cikin lumana 2007-05-17 Kwanan baya ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin ta sanar da cewa, gwamnatin kasar Sin ta tsai da kuduri cewa nan gaba kadan za ta girke sojojin aikin injiniya da yawansu ya kai 275 zuwa shiyyar Darfur ta kasar Sudan, kuma za ta nada wani wakilin musamman kan harkokin Afirka wanda muhimmin aikinsa na yanzu shi ne neman mafitar daidaita matsalar Darfur |
Kasar Sin za ta kara kokari wajen shawo kan cututtuka da ake kamuwa da su a wurin aiki 2007-05-09 Bisa halin da ake ciki yanzu a kasar Sin dangane da kamuwa da cututtuka a wurin aiki, wani jami'in ma'aikatar kiwon lafiya ta kasar ta bayyana a kwanan baya cewa, nan gaba, za a ci gaba da inganta dokoki... | shugaba Bush na Amurka ya yi watsi da shirin doka da majalisun dokoki na kasar suka gabata kan ware kudi domin yaki 2007-05-02 Ran 1 ga wata, a hukunce ne shugaba George W. Bush na kasar Amurka ya yi watsi da shirin doka da majalisun dokoki na Amurka suka bayar kan ware kudi domin yaki, ta haka rikicin da ke tsakanin fadar gwamantin Amurka wato White House da majalisun dokoki na Amurka game da batun ware kudi domin yaki ya kara tsananta |
Kasar Sin tana da karfi da niyyar kare ikon mallakar ilmi 2007-04-26 Ran 26 ga wata ranar kare ikon mallakar ilmi ta bakwai. A wannan rana, Mr. Jiang Zengwei, direktan ofishin rukunin aiki na kare ikon mallakar ilmi na kasar Sin ya bayar da wani jawabi a gidan rediyonmu, wato CRI, inda ya bayyana cewa, kasar Sin tana da karfi da niyyar kare ikon mallakar ilmi | Me ya sa ganawa ba ta shaifi batu mai muhimmanci 2007-04-16 A ran 15 ga wata firayim ministan Isra'ila Ehud Olmert da shugaban mulkin kan al'umma na Falstinu Mahmoud Abbas sun gana a birnin kudus wadda ita ce karo na farko tun da aka kafa tsarin ganawa lokaci lokaci a tsakaninsu... |