Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Shugaban kasar Sin Hu Jintao ya yi ziyara a kasar Kamaru 2007-02-01
A ran 31 ga watan Janairu, shugaban kasar Sin Hu Jintao wanda ke yin ziyara a kasar Kamaru ya halarci jerin aikace-aikace, ciki har da yin shawarwari da takwaransa Paul Biya na kasar Kamaru da kallon shirye-shiryen da masu fasahohin wasannin kwaikwayo na kasashen Sin da Kamaru suka nuna tare. Yanzu ga bayanin da wakiliyarmu ta aiko mana daga birnin Yaounde.
• Kulla zumunci da kuma taimakawa juna don samun ci gaba tare 2007-01-25
A ranar 24 ga wannan wata, a birnin Harare, hedkwatar kasar Zimbabuwei, an shirya wani gaggarumin biki don maraba da wasu bakin musamman wadanda su ne samari masu aikin sa kai da suka zo daga kasar Sin...
• Ministan tsaron kasar Amurka ya kimanta halin da ake ciki wajen yaki da ta'addanci a kasar Afghanistan 2007-01-18
A ran 17 ga wata, Mr. Robert Gates, sabon ministan tsaron kasar Amurka ya karasa ziyararsa a kasar Afganistan, wannan ta zama ziyara karo na farko ke nan da ya yi tun bayan da ya kama mukaminsa na ministan tsaron kasa. Muhimmin makasudin ziyararsa shi ne domin kimanta sabon halin da ake ciki a Afganistan a fannin kwanciyar hankali da tsai da sabuwar manufar yaki da ta'addanci.
• Me ya sa kasar Amurka ta sake daukar matakin soja a kasar Somali? 2007-01-10
Ran 8 ga wata, sojojin kasar Amurka sun tura jiragen sama na soja sun kai farmaki ga dakarun da ke kudancin kasar Somali wanda ake zargin su cewa wai 'yan kungiyar "al-Qaida" ne, wannan ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da yawa...
• Sabuwar babbar daraktar kungiyar WHO ta fito a gaban jama'a a karo na farko 2007-01-05
An labarta, cewa Madam Margatet Chan, sabuwar babbar daraktar kungiyar kiwon lafiya ta duniya ta fito a gaban jama' a karo na farko jiya Alhamis a birnin Geneva, inda ta burge mutane kwarai da gaske.
• Wace Muhimmiyar hanya ce za a bi domin daidaita hargitsin Somali? 2006-12-28
Cikin wani lokaci na kusa-kusa da ya wuce, an yi hargitsin makamai mafi tsanani wanda ba a taba ganin irinsa ba tun rabin shekara da ya wuce a kasar Somali. Ban da dakarun rukunonin addinai da gwamnatin wucin gadi...
• Gwamnatin Amurka tana shirin kara yawan sojoji a Iraki 2006-12-21
A gun wani taron manema labaru da aka yi a ran 20 ga wata, Mr. George W. Bush, shugaban kasar Amurka ya jaddada cewa, a hakika dai kasar Amurka tana bukatar karuwar yawan sojojin kasa da na ruwa har a kullum. Ya ce, ya riga ya bai wa Robert Gates, sabon ministan tsaron kasar Amurka umurnin gabatar masa da shawara kan yadda za a iya kara yawan sojojin kasar Amurka tun da wuri
• Jawabin da firayin ministan Kasar Isra'ila ya yi ya jawo hankalin mutanen duniya 2006-12-13
Wakilin Rediyon kasar Sin ya ruwaito mana labari cewa , a ran 11 ga watan nan , Ehud Olmert , firayin ministan Kasar Isra'ila ya gana da manema labaru , inda ya sa kasarsa cikin jerin kasashe masu kasance da nukiliya...
• Rashin tabbas kan mafitar aikin kiyaye zaman lafiya a kasar Somali 2006-12-08
Bisa kudurin kwamitin sulhu an ce, cikin ayyukan da wannan rundunar kiyaye zaman lafiya za ta yi har da duba yadda ake gudanar da yarjejeniyar da aka daddale tsakanin gwamnatin wucin gadi ta Somali da dakarun rukunonin addinai, da ba da kariya ga ma'aikatan gwamnatin wucin gadi, da bayar da horo ga sojojin gwamnatin kasar
• Kasar Sin tana kokari sosai wajen shawo kan cutar kanjamau 2006-12-01
Ran 1 ga wata rana ce ta yaki da cutar kanjamau ta duniya ta 19. A kwanakin nan, an yi amfani da damar da aka samu don tunawa da ranar nan, wajen gudanar da harkoki iri-iri na ba da ilmi dangane da yaki da cutar a wurare...
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19