Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• A inganta hadin kai don samun makoma mai kyau tare 2006-11-22
Ran 22 ga wata da safe, a fadar Kimiyya wato Vigyan Bhawan da ke birnin New Delhi, babban birnin kasar Indiya, shugaba Hu Jintao na kasar Sin da ke ziyarar aiki a kasar ya yi jawabi mai lakabi haka 'a inganta hadin kai don samun makoma mai kyau tare'
• Ziyarar Hu Jintao a kasashe 4 na Asiya tana da babbar ma'ana 2006-11-15
Wakilin Rediyon kasar Sin ya ruwaito mana labari cewa , a ran 15 ga watan nan , shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya bar nan birnin Beijing don kai ziyarar aiki a kasar Viet Nam das Laos da India da kuma Pakistan...
• Kasar Sin mai bunkasuwa da Birnin Beijing mai ci gaba 2006-11-09
A ran 5 ga watan Nuwamba na shekarar 2006 a nan birnin Beijing, an rufe taron koli na Beijing da taron matakin minista na 3 na dandalin hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da Afirka tare da nasara...
• An bude taron ministoci na dandalin tattaunawa kan hadin guiwar Sin da Afrika 2006-11-03
Ran 3 ga wata a nan birnin Beijing, an bude taron ministoci na karo na uku na dandalin tattaunawa kan hadin guiwa a tsakanin Sin da Afrika. Ministocin harkokin waje da ministoci masu kula da harkokin hadin guiwar tattalin arziki da wakilai na Sin da kasashen Afrika 48 sun halarci taron
• Taron koli na Beijing zai ciyar da hadin gwiwar aminci da ke tsakanin Sin da Afirka gaba daga dukan fannoni
 2006-10-25
A farkon watan Nuwamba mai zuwa, a nan birnin Beijing, za a yi taron koli na Beijing, wato taron ministoci na karo na uku na dandalin hadin kan Sin da Afirka, wanda kuma zai kasance taro mafi kasaita a tarihin harkokin diplomasiyya na sabuwar kasar Sin wanda ke da tsawon shekaru 57
• Kasar Sin da kasar Masar su ne abokai masu kirki kuma aminai da 'yanuwa masu kirki a tsakaninsu 2006-10-17
Shekarar da muke ciki shekara ce ta cika shekaru 50 da soma kulla huldar jakadanci a tsakanin kasar Sin da kasashen Afrika.Don kara dankon zumuncin gargajiya da kara inganta hadin guiwar sada zumunta da ke tsakanin bangarorin biyu...
• Hankalin wadanne kasashe bunkasuwar dangantakar da ke tsakanin Sin da Afirka ta jawo 2006-10-11
A kwanan baya, muhimman kafofin yada labaru na kasashen yamma sun ba da labari na wai kasar Sin tana gudanar da sabon ra'ayin mulkin mallaka a kasashen Afirka, haka kuma wasu jami'ai da kwararrun gwamnatocinsu suna son bata dangantakar ...
• Birnin Beijing yana kokarin ba da ilmin Olimpic ga samari da yara 2006-10-04
Wasan Olimpic na shekarar 2008 na Beijing yana gaba da zuwa. Wasan Olimpic ba ma kawai ya zama wani gagarumin wasan motsa jiki ba, har ma ya samar da wani zarafi mai kyau domin ba da ilmin al'adun Olimpic ga mutane...
• Sa kaimi kan dinkuwar kasar Sin cikin lumana buri ne iri daya na dukan Sinawa a duk duniya 2006-09-27
Yanzu an kafa kungiyoyin jama'a da ke goyon bayan dinkuwar kasar Sin a kasashe da yankuna fiye da 80 a duk duniya. Wadannan kungiyoyi suna yin kokari cikin himma da kwazo wajen kiyaye kwanciyar hankali tsakanin gabobi 2 na mashigin tekun Taiwan da kuma raya huldar da ke tsakanin gabobin 2 bisa manufar zaman lafiya da kwanciyar hankali.
• Kamata ya yi a tallafa wa kayayyaki na ainihi a yayin da ake yaki da copy dinsu na jabu 2006-09-19
A halin yanzu dai, gwamnatin kasar Sin tana aiwatar da aikin yaki da ayyukan satar fasaha a duk fadin kasar Sin, don bincike yadda ake gudanar da aikin a wurare daban daban, kwanan baya, kungiyoyin sa ido na hadin gwiwar hukumomin gwamnati da dama, sun kai ziyarar sirri a lardunan...
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19