Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Har ila yau makomar babban zaben kasar Zimbabwe ba ta tabbatu ba tukuna 2008-03-27
A ran 29 ga wata, za a zabi shugaban kasa da majalisar dokoki da kananan hukumomi a kasar Zimbabwe da ke kudancin Afirka. Za a yi wannan babban zabe ne a albarkacin kasar Zimbabwe ta gamu da lalacewar tattalin arziki cikin 7 a jere, kuma ta sha takunkumin da kasashen yamma suka yi mata cikin shekaru da yawa...
• Koke-koken fararen hula na kasar Iraq 2008-03-20
Bayan shekaru 5 da suka wuce wato a yau, yakin nan da Amurka ke masa jagora ba a kawo karshensa ba tukuna, amma bamban da haka ya kara nutsar da kasar Iraq cikin halin kaka-ni-ka-yi, kuma ya kara fitar da matsaloli da yawa
• Ma'aikatan Darfur da ke gandun noma na kasar Sin da ke birnin Khartoum 2008-03-13
A karkarar birnin Khartoum, hedkwatar kasar Sudan, da akwai wani gandun noma wanda Sinawa suka bude, ma'aikatan kasar Sudan da aka yi hayarsu cikin gandun dukkansu sun zo ne daga shiyyar Darfur. Sun ciyar da iyalansu ta hanyar aiki, sa'an nan kuma sun ba da taimako ga bunkasuwar wannan gandun noma...
• Har ila yau makomar maido da shawarwarin zaman lafiya tsakanin Palesdinu da Isra'ila ba ta tabbatu ba tukuna 2008-03-06
A ran 5 ga wata, Madam Condoleezza Rice, sakatariyar harkokin waje ta Amurka ta gama ziyararta a shiyyar Gabas ta tsakiya, lokacin da take magana ga kafofin yada labaru a wannan rana ta ce, shugabannin Isra'ila da na Palesdinu dukkansu sun yarda da maido da shawarwarin shimfida zaman lafiya
• Nazarin manufar Amurka kan Afirka bisa ziyarar da Bush ya kai wa Afirka 2008-02-25
Ran 21 ga wata, shugaba Bush na kasar Amurka ya gama ziyararsa ta mako guda a kasashe 5 na Afirka, wato Benin da Tanzania da Ruwanda da Ghana da kuma Liberia. Mr. Bush ya yi wannan ziyara ne bisa dalilai da dama, a ciki har da shawo kan wadannan kasashe game da amincewa da kafa hedkwatar sojojin Amurka a Afirka
• Kasar Sin za ta kafa tsarin ba da inshora ga harasar da ake yi daga gurbata muhalli 2008-02-18
• Ko za a sassauta rikicin siyasa a Kenya ko a'a 2008-02-11
A kwanan baya, a lokacin da yake halartar wata jana'izar da aka yi domin wani dan majalisar kasar Kenya dan jam'iyyar 'yan hamayya, Raila Odinga, shugaban jam'iyyar 'yan hamayya ta Kenya wato ODM ya sake bukatar Mr. Kibaki, shugaban jam'iyyar hada kan al'umma ta Kenya
• Shugabannin kasar Sin sun kai ziyara ga fararen hula masu fama da bala'in ruwan sama da dusar kankara domin maraba da bikin bazara 2008-02-07
Bikin bazara bikin gargajiya mafi muhimmanci ne a nan kasar Sin. Amma a cikin 'yan kwanakin da suka wuce, wasu yankunan kudancin kasar Sin sun gamu da bala'in ruwan sama da dusar kankara da ba a taba ganin irinsa ba a tarihi
• Shin ko za a iya samun kwararan hadin gwiwa tsakanin sojojin kasar Amurika da dakarun wuri na Iraki 2008-02-01
Aminai 'yan Afrika, ko kuna sane da cewa, an samu raguwar yawan matsalolin nuna karfin tuwo a cikin yankin kasar Iraki a wasu lokutan da suka gabata duk bisa taimakon da dakarun wuri na Iraki suka bai wa sojojin kasar Amurka a wanann kasa gwargwadon iyawa. Amma, ko wadannan dakaru za su iya ci gaba da sadaukar da ransu domin sojojin Amurka bayan da gwamnatin kasar Amurka ta tsuke bakin aljihunta a wannan fanni ?
• Tarzomar Kenya ta kawo babbar illa ga tattalin arzikin yankin Gabashin Afirka 2008-01-23
Rikicin siyasa na kasar Kenya da aka dade ba a warware shi ba ba kawai ya kawo wa wannan kasa mummunar illa a harkokin tattalin arziki ba, har ma ya haddasa jerin matsaloli a yankin Gabashin Afirka, kasashe na wannan yanki sun sami babbar illa a harkokin...
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19