Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Firayin ministan kasar Sin ya bayar da jawabi a gun majalisar wakilai ta kasar Japan 2007-04-12
A ran 12 ga wata, wato Yau, Mr. Wen Jiabao, firayin ministan kasar Sin wanda ke yin ziyara a kasar Japan ya bayar da wani jawabi a majalisar wakilai ta kasar Japan. Taken jawabinsa shi ne "Domin sada zumunta da hadin guiwa".
• Sin da majalisar dinkin duniya sun hada kansu don daga matsayin hako kwal cikin kwanciyar hankali 2007-04-02
A kwanakin baya, babbar hukumar sanya wa aikin samar da kayayyaki ido cikin kwanciyar hankali ta kasar Sin da ma'aikatar kasuwanci ta kasar da hukumar tsare-tsare da raya kasa ta majalisar dinkin duniya sun hada kansu sun fara gudanar da aikin tabbatar da zaman lafiyar hakon kwal a kasar Sin...
• Shugabannin Sin da Rasha sun halarci bikin bude 'shagalin nune-nune na kasar Sin' 2007-03-28
An bude 'shagalin nune-nune na kasar Sin', wanda shagali ne mafi girma da gwamnatin kasar Sin ta nuna kayayyakinta dangane da fannoni mafi yawa. Shugaba Hu Jintao na kasar Sin da ke ziyara a kasar Rasha da kuma takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin sun halarci bikin bude shagalin cikin hadin gwiwa.
• Halin da ake ciki a Somali wajen kwanciyar hankali yana ta kara lalacewa 2007-03-22
A ran 21 ga wata, an yi dauki ba dadi a birnin Mogadishu, hedkwatar kasar Somali, wanda ya yi sanadiyar mutuwar a kalla mutane 17. Wannan ya zama fada mafi tsanani da aka yi a birni Mogadishu tun bayan...
• Ana yin shawarwari masu kyau a tsakanin bangarori daban- daban da suke shafar matsalar nukiliya ta Korea ta Arewa 2007-03-15
Bayan ziyarar da Mr. Mohammed el Baradei, babban jami'in hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya ya yi a ran 14 ga wata a Korea ta Arewa, ya fayyace cewa, Korea ta arewa ta bayyana cewa tana son sake shiga cikin hukumar makamashin nukiliya ta duniya
• Me ya sa kasar Iran take aiwatar da ayyukan diplomasiyya da dama? 2007-03-06
Sabo da ya zuwa karshen watan jiya, kasar Iran ba ta daina tace sinadarin uranium ba bisa umurnin yarjejeniyar kwamitin sulhu na M.D.D., yaya makomar batun nukiliya na Iran yana jawo hankulan mutane sosai
• Ko za a sake yin gasar jan damara a tsakanin Rasha da Amurka? 2007-03-01
Kwanan baya, a lokacin da Amurka take kokarin kafa tsarin makamai masu kakkabo da makamai masu linzami a Turai, Rasha kuma ta sanar da cewa, za ta kara saurin bincike da kafa tsarin makamai masu linzami na sabon salo na 5
• Kasar Birtaniya za ta janye wasu sojoji daga kasar Iraq 2007-02-22
Ran 21 ga wata, a gaban 'yan majalisar wakilai ta kasar Birtaniya, firayim ministan kasar Tony Blair ya sanar da cewa, gwamnatin Birtaniya ta yi niyyar rage yawan sojojinta a kasar Iraq zuwa 5500 nan da watanni da dama masu zuwa, a maimakon sojoji 7100 na yanzu...
• Ko sabon kwamandan sojojin Amurka da ke Iraqi zai iya daidaita rikicin da ake yi a Iraqi ko a'a? 2007-02-12
Kwanan baya, sabon babban kwamandan sojojin Amurka da ke kasar Iraqi Mr. David Petraeus ya karbi ragamar aiki, ya zama kwamandan sojojin Amurka da ke Iraqi na uku. A gun bikin hawa kan karagar mulki da aka shirya a sansanin sojojin Amurka da ke Bagadaza
• Sin tana kokarin daukar matakai don sassauta mugun tasirin da sauye-sauyen yanayi ke kawowa 2007-02-06
Yau a nan birnin Beijing, shugaban hukumar kula da yanayin kasar Sin, Mr.Qin Dahe ya bayyana cewa, yau da shekaru kusan dari da suka wuce, yanayin kasar Sin da na duniya baki daya yana samun wani babban sauyi na karuwar dumama...
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19