Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• An kawo karshen juyin juya hali mai launi a cikin kasashen Gamayyar kasashe masu mulkin kai 2005-12-07
A ran 5 ga watan nan , Kwamitin zaben tsakiyar kasar Khazakstan ya sanar da cewa , a cikin zaben da aka yi a ran 4 ga watan Nursultan Nazarbayev , shugaban kasar na yanzu ya sake zaman shugaban kasar da kuri'u na goyon baya na kashi 90 cikin 100. ..
• Bangarori dabam daban na kasar Amurka sun nuna rashin jin dadi ga manufar da fadar gwamnatin Amurka ta yi kan kasar Iraqi 2005-12-02
Wakiliyarmu ta ruwaito mana labari cewa, ran 30 ga watan jiya, kwamitin tsaron kasa da ke karkashin shugabancin fadar gwamnatin Amurka ya sanar da wata takarda mai suna "Muhimman tsare-tsaren samun nasara a kasar Iraqi".
• Ina dalilin da ya sa sabuwar jam'iyyar Sharon take da makoma mai kyau ? 2005-11-24
Wakilin Rediyon kasar Sin ya ruwaito mana labari cewa , a ran 21 ga watan nan Ariel Sharom , Firayin Ministan kasar Isra'ila ya janye jikinsa daga Jam'iyyar Likud kuma ya kafa sabuwar jam'iyya don shiga babban zabe . Bisa wani sabon binciken da aka yi don neman ra'ayoyin jama'a
• Wani muhimmin taron duniya kan ba da taimako ga Pakistan kan ayyukan sake gina kasar bayan girgizar kasa 2005-11-18
An tsai da yin taron kasashen duniya kan ba da taimako ga kasar Pakistan wajen ayyukan sake gina kasar bayan girgizar kasa a ran 19 ga wata a birnin Islamabad, babban birnin kasar Pakistan. Bisa sanarwar da bangaren Pakistan ya bayar, an ce, babban sakataren...
• Sabon shawarwarin bangarori 6 ya jawo hankulan mutane sosai 2005-11-08
Ran 9 ga wata, za a yi sabon shawarwarin bangarori 6 dangane da matsalar nukiliya ta zirin tekun Korea a nan birnin Beijing. Bisa tushen haddadiyar sanarwar da shawarwarin bangarori 6 na karo na 4 suka bayar wanda aka rufe shi a ran 19 ga watan Satumba, shawarwarin nan zai ci gaba da yin tattaunawa kan shirin aiwatarwa da sanarwar, da kuma hakikanan matsalolin da ke jawo hankulan bangarori dabam daban.
• Kasar Syria tana son bincike kisan gillar da aka yi wa Rifik Al-Hariri tare da MDD 2005-11-03
Bayan kwamitin sulhu na MDD ya zartar da kuduri mai lamba 1636 don bukaci kasar Syria ta ba da cikakken taimako ga kwamitin bincike kisan gillar da aka yi wa Rifik Al-Hariri tsohon firayin ministan kasar Lebanon, a ran 1 ga wata, Syria sake yin alkawarin cewa, kasar Syria tana son ba da taimako ga kwamitin bincike kisan gillar da aka yi wa Rifik Al-Hariri.
• Sojojin sama na kasar Isra'ila sun kai farmaki ga zirin Gaza 2005-10-28
A ran 27 ga wata da dare, sojojin sama na kasar Isra'ila sun kai farmakia ga barikin 'yan gudun hijira na Shadi Mohanna da ke arewacin zirin Gaza, wannan ya sa Palesdinawa...
• Danyen aikin da Koizumi Junichiro ya yi zai kawo sakamako mai tsanani 2005-10-18
A ran 17 ga wata da safe,firayin ministan kasar Japan Koizumi Junichiro ya kai ziyarar ban girma a haikalin Yasukuni inda ake tunawa da masu...
• Darfur na Sudan tana fuskantar sabon kalubale wajen yin shawarwarin zaman lafiya 2005-10-12
Har zuwa ran 10 ga watan nan, a cikin kwanaki 3 kawai, an sha samun hare-hare da garkuwar da aka yi wa ma'aikatan kiyaye zaman lafiya na Kawancen Kasashen Afirka wato AU a yankin Darfur na kasar Sudan
• Wani Muhimmin matakin da kasar Algeria ke dauka domin kau da tarkacen 'yan ta'adda 2005-10-03
A ran 29 ga watan nan da dare, an jefa kuri'ar raba gardama a kasar Algeria kan "shirin shawarar samun sulhuntawar al'umma da dokokin...
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19