Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2005-11-03 16:01:22    
Kasar Syria tana son bincike kisan gillar da aka yi wa Rifik Al-Hariri tare da MDD

cri

Bayan kwamitin sulhu na MDD ya zartar da kuduri mai lamba 1636 don bukaci kasar Syria ta ba da cikakken taimako ga kwamitin bincike kisan gillar da aka yi wa Rifik Al-Hariri tsohon firayin ministan kasar Lebanon, a ran 1 ga wata, Syria sake yin alkawarin cewa, kasar Syria tana son ba da taimako ga kwamitin bincike kisan gillar da aka yi wa Rifik Al-Hariri. Amma, a sa'I daya kuma, kasar Syria ta ki kasashen Turai kamar kasar Amurka ta yi matsa wa mata.

[Kuduri mai lamba 1636 da kwamitin sulhu ya zartar ya bukaci kasar Syria ta kama mutanen Syria da al'amarin kisan gillar ya shafi, kuma ta ba da masu bincike ikon tabayi mutanen da al'amarin ya shafi; kuma ya bukaci kasashen da al'amarin ya shafi su kama wasu mutanensu. A sa'I daya kuma kudurin ya rike da ikon "dauki matakan cigaba".]

Takardar gwamnatin kasar Syria ta ce, kasar Syria za ta yi iyakacin kokarinta don taimako kwamitin binciken duniya, kuma za ta cika alkawarinta. Wani jami'in gwamnatin kasar Syria ya ce, kasar Syria za ta yi iyakacin kokarinta domin ba da taimako ga kungiyar da ta cim ma burinta, ta yadda a fili za a sanar da halin gaskiya game da rasuwar Rifik Al-Harir. Amma, ma'aikatar harkokin waje na kasar Syria ta ce, rahoton da shugaban kwamtin bincike Detlev Mehlis ya yi ya marsa shaida kuma bai shirya sosai ba.

A wannan rana kuma, wasu matasa na kasar Syria sun yi zanga zanga a Damascus babban birnin kasar Syria. Wasu sun tafi kofar ofishin jakadan kasar Amurka da ke kasar Syria, sun ce, "ba mu da laifi, mu ba 'yan ta'adda ba ne, muna bukatar zaman lafiya", "ba mu bukatar boye asiri". Sun ce, halin gaskiya game da rasuwar Rifik Al-Hariri shi ma bukatar mutanen kasar Syria.


1  2