Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-04-21 17:05:45    
Mr Hu Jintao ya gabatar da ka'idoji 6 na raya huldar hadin guiwa mai amfani da ke tsakanin kasar Sin da kasar Amurka

cri

A ran 20 da dare a birnin Washington,shugaban kasar Sin Hu Jintao wanda ke yin ziyarar aiki a kasar Amurka ya ba da lacca ga rukunonin sada zumunta na kasar Amurka, inda ya bayyana cewa, kasar sin za ta ci gaba da tsayawa tsayin daka wajen bin hanyar samun bunkasuwa cikin lumana. A sa'I daya kuma ya gabatar da ka'idoji 6 na raya huldar hadin guiwa mai amfani da ke tsakanin kasar Sin da kasar Amurka.

A wannan rana da dare, mutane fiye da dari 9 na rukunonin kasuwanni da siyasa da kwararru da suka fito daga  kwamitin kula da harkokin ciniki tsakanin kasar Amurka da kasar Sin da kwamitin kula da huldar da ke tsakanin kasar Amurka da kasar Sin da kungiyar kasuwanci ta kasar Amurka da kungiyar nazari ta Brookings sun taru gu daya don halartar cin abincin dare ta rukunonin sada zumunta na kasar Amurka suka shirya don maraba da zuwan shugaban kasar Sin Hu Jintao da ke yin ziyara a can, daga cikinsu, da akwai ministar kwadago ta Amurka Elaine Chao da tsohon sakataren harkokin waje na kasar Amurka Henry Alfred Kissinger da sauran manyan mutane.


1  2  3