Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-04-07 15:31:05    
Bari mu dudduba tuffafin alama masu suna na kasashen duniya

cri

A kwanakin baya, hukumar masana'antu da cinikaya na lardin Zhejiang na kasar Sin ta yi bincike ga ingancin tuffafin alama masu suna na kasashen duniya da ake sayar a cikin wasu fadar kasuwanni masu suna na birni Hangzhou. Sakamakon ya nuna cewa, a cikin kundi 37 na tuffafin alama masu suna na kasashen duniya, akwa kundi 22 da ke cikinsu ba su ciki ingancin yadda ya kamata.

Wani kamfanin yin abincin gina jiki na kasar Amurka ya kirkiro wata hanyar sayar da kayayyakinsa, wato idan wani dan kasuwa ya sami wasu mutane da suka taimake shi wajen sayar da kayayyakin kamfanin nan, wannan dan kasuwa zai samu wasu kudade. Bugu da kari kuma, kamfanin ya kebe masa wasu kudade kyauta idan yawan kudaden shiga da kamfanin ya samu ya karu. Daga baya, an kira irin wannan hanyar sayar da kayayyaki wadda babu kanti hanyar dallancin kayayyaki kai tsaye.

A shekarar 1990, an shigo da irin wannan hanya a nan kasar Sin, kuma ta samu bunkasuwa cikin sauri. Amma, wasu mutane sun yi wannan aiki ne ba tare da bin doka ba. Sun nemi mutane ne ba domin sayar da kayayyaki ba, amma domin cin wa mutane kudi kawai. A nan kasar Sin ana kiran irin wannan hanyar ci wa mutum kudi hanyar sayar da kayayyaki ta hannu hannu, wato Pyramid Selling da Turanci. An hana irin wannan hanya a yawancin kasashen duniya.

1  2