Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani

(Sabunta)An gudanar da bikin tunawa da cika shekara 1 da aukuwar babbar girgizar kasa ta yankin Wenchuan
More>>
Jama'ar lardin Sichuan suna ta farfadowa daga tsoron girgizar kasa
Sautin da kuka saurara dazun nan ihu ne da 'yan makarantar firamare ta garin Jiebei na birnin Mianyang da ke lardin Sichuan na kasar Sin suka yi don ba da kwarin gwiwa ga wadanda suka jikkata sakamakon girgizar kasa da ta auku yau da shekara guda da ta gabata
More>>
• (Sabunta)An gudanar da bikin tunawa da cika shekara 1 da aukuwar babbar girgizar kasa ta yankin Wenchuan • Ana gudanar da aikin sake gina lardin Sichuan bayan bala'in girgizar kasa kamar yadda ya kamata
• Lardin Sichuan ya gabatar da labarai kan yadda ake sake gina yankunan da aka yi fama da bala'in girgizar kasa • Yawan kudaden da gwamnatin kasar Sin ta zuba wajen farfado da yankunan da girgizar kasa ta shafa ya kai kusan yuan biliyan 85 a bana
• Za a iya farfado da yawancin tsarin zirga-zirga a lardin Sichuan • Shugaban kasar Sin ya nuna jaje ga takwaransa na Italiya dangane da girgizar kasa mai tsanani da ta auku a kasar
• Kungiyoyin nuna jin-kai na kasar Sin sun samu kudi da kayyayakin da aka bayar don yaki da bala'in girgizar kasa a jihar Sichuan da kuma ba da ceto da yawansu ya kai kusan kudin Sin Yuan biliyan 20 • Sin ta dauki matakai da dama don tabbatar da zaman rayuwar jama'a a yankunan da girgizar kasa ta shafa cikin hunturu
• Firayin ministan kasar Sin Wen Jiabao ya yi bincike a yankuna masu fama da bala'in girgizar kasa na lardin Sichuan • Wenchuan tana daukar matakai domin ba da tabbacin zaman rayuwa a lokacin hunturu
• Yawan kudin taimakon da kasar Sin ta karbi daga bangarori daban daban domin tinkarar bala'in girgizar kasa ya kai kusan RMB yuan biliyan 60 • An bude wurin shakatawa na tunawa da girgizar kasar da ta fadawa gundumar Wen Chuan a kasar Sin
• An bude kofar wurin shan iska na farko na tunawa da wurin tarihi na mumunar girgizar kasa da ta auku a gundumar Wenchuan • Hu Jintao ya nuna jejeto ga takwaransa na kasar Pakistan game da bala'in girgizar kasa da ya auku a kasar Pakistan
• Bankin duniya da hukumar samun bunkasuwa ta Faransa za su samar da rancen kudi kusan dala biliyan daya ga yankuna masu fama da girgizar kasa na Sin • Sin ta bullo da shirin sake farfadowa daga manyan fannoni bayan mummunan bala'in girgizar kasa da ya fadawa Wenchuan
• Kasar Sin ta samu taimakon kudi da kasashen ketare suka bayar kan bala'in girgizar kasa da yawansu ya kai kudin Sin RMB biliyan 1.919 • Girgizar kasa da ta auku a Wenchuan ya yi sanadiyar asarar kudin Sin yuan biliyan 845.1 kai tsaye
• Sakamakon da aka samu kan aikin yaki da bala'in girgizar kasa da ceto a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan ta kasar Sin • Jaridar people's daily ta yi sharhi domin cikon kwanaki 100 da aukuwar girgizar kasa a gundumar Wenchuan
• Za a mai da kiyaye zaman rayuwar jama'a ya zama tushen farfado da sake gina yankin da ta yi fama da girgizar kasa na gundumar Wen Chuan • Majalisar gudanarwa ta Sin ta tabbatar da sana'ar yawon shakatawa a matsayin babbar sana'a dake jagorantar ayyukan sake gina lardin Sichuan bayan bala'in girgizar kasa
More>>
• Zaman rayuwar jama'a a yanzu a lardin Sichuan
A ko wace rana da yamma, dattijo Dong Zhenji ya kan yi yawo a kauyensu da aka sake ginawa. Dattijo Dong Zhenji yana cike da farin ciki sosai a lokacin da yake ganin sabbin gine-gine masu kyan gani.
• Hukumomi na gwamnatoci bisa matsayi daban daban na lardin Sichuan sun sa himma domin daukar matakai
Babbar girgizar kasa da ta auku a ranar 12 ga watan Mayu na shekarar 2008 a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan, mutane da yawa sun ji rauni, wasu sun rasa rayuka sakamakon hadarin, bayan haka kuma an yi hasarar dukiyoyi masu yawa
• Kyakkyawan lardin Sichuan tana yin marhabin da matafiya
Tun fil azal yanzu lardin Sichuan da ke kudu maso yammacin kasar Sin ya shahara ne bisa albarkatun yawon shakatawa. Amma mummunar girgizar kasa da ta auku a ran 12 ga watan Mayu na shekarar 2008 ta kawo wa lardin Sichuan cikas game da kudaden shiga daga hannun matafiya.
• Sabon zaman rayuwar Qing Fangui bayan girgizar kasa
Ran 12 ga watan Mayu na shekarar bana cika shekara guda da aukuwar bala'in girgizar kasa a lardin Sichuan a ran 12 ga watan Mayu na shekarar 2008. Wannan mummunar girgizar kasa ta girgiza mutanen Sin gami da na kasashen duniya matuka
• Dabbobi Panda sun sami sabon gidan zama bayan girgizar kasa
"Ina so in sami labarai kan yadda dabbobi Panda masu daraja suke a halin yanzu? Ko suna da abinci gora da suke ci? Yaya zamansu ya ke a halin yanzu?" Nan ba da dadewa ba wani karami yaro mai suna Jiang Xixi ya yi ban kwana da dabbobi Panda guda takwas da suka kasance na tsawon watanni tara a gidan dabbobi na birnin Beijing
• Farfado da al'adun kabilar Qiang
Babbar girgizar kasar da ta faru a ranar 12 ga watan Mayu na shekarar 2008, ta auku ne a wurin da aka fi samun mutanen kabilar Qiang, daya daga cikin kananan kabilun kasar Sin, inda girgizar kasa ta yi sanadiyyar wutuwar wasu masu cin gadon al'adun gargajiya na kabilar Qiang, da rushewar gidaje da yawa
• Shirye-shiryen musamman na tunawa da ranar cika shekara daya da aukuwar bala'in girgizar kasa a gundumar Wenchuan a ranar 12 ga watan Mayu
Ranar 12 ga watan Mayu, rana ce da ke da ma'anar musamman ga al'ummar Sinawa, a shekara daya da ta gabata, an yi girgizar kasa da karfinta ya kai digiri 8 bisa ma'aunin Richter a gundumar Wenchuan da ke lardin Sichuan a kudu maso yammacin kasar Sin, mutane 68712 sun mutu, tare da bacewar wasu 17921
• Ana gina sabbin makaranta da fasahohin zamani
Bala'in girgizar kasa da ya auku a ran 12 ga watan Mayu na shekarar bara ba zato ba tsammani a lardin Sichuan ya sanya mutanen wurin sun rasa gidajensu, yara ma sun rasa wuraren koyon ilmi baki daya
More>>