Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
v Jama'ar lardin Sichuan suna ta farfadowa daga tsoron girgizar kasa
Sautin da kuka saurara dazun nan ihu ne da 'yan makarantar firamare ta garin Jiebei na birnin Mianyang da ke lardin Sichuan na kasar Sin suka yi don ba da kwarin gwiwa ga wadanda suka jikkata sakamakon girgizar kasa da ta auku yau da shekara guda da ta gabata
v Kasar Sin ta shirya bikin tunawa da ranar cika shekara daya da aka yi girgirzar kasa a gundumar Wenchuan
Yau, wato ran 12 ga watan Mayu, rana ce ta cika shekara 1 da aka yi girgizar kasa a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan. Sabo da haka, a wannan rana, gwamnatin kasar Sin ta shirya bikin tunawa a garin Yingxiu na gundumar Wenchuan da ke lardin Sichuan
v Fadi albarkacin bakunanku game da yaki da bala'u daga indallah
Idan ba ku manta ba, a ran 12 ga watan Mayu na shekarar 2008 da ta gabata, girgizar kasa mai tsanani da karfinta ya kai digiri 8 ta afka wa lardin Sichuan da ke kudu maso yammacin kasar Sin, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane masu dimbin yawa. Bisa kokarin da bangarori daban daban suke yi, yanzu lardin Sichuan na farfadowa daga bala'in.