Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Sabunta: Mr. Yang Jiechi ya yi gaisuwa ga kungiyoyin jiyya na kasashen waje wadanda ke taimakawa wuraren bala'i • Kasar Sin tana yin namijin kokarinta wajen gina gidaje na wucin gadi domin mutanen da suke fama da bala'in girgizar kasa
• Mutane 68516 sun mutu sakamakon girgizar kasa da ta auku a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan • Mutane masu ceto da kayayyakin agaji da tsakiyar Asiya da kasashen Korea ta Kudu da kuma Belgium suka samar sun iso Sin
• Kafofin watsa labaru na kasashen duniya suna ganin cewa Sinawa na hadin kansu sosai domin fama da bala'i • Mr. Wu Bangguo ya duba halin da ake ciki a garin Hanwang da Pingtong da suka fi fama da bala'in girgizar kasa
• Sojoji dake yaki da bala'in girgizar kasa da yin ceto suna taimakon manoma wajen yin girbi • Mutane 68109 sun mutu sakamakon girgizar kasa da ta auku a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan
• Ba a gano bullar munanan cututtuka masu yaduwa da al'amuran ba zata da za su kawo barazana ga lafiyar al'umma ba a wuraren da ke fama da girgizar kasa • Mutane 657183 sun mutu sakamakon girgizar kasa da ta auku a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan
• Ana nan ana rarraba kayayyakin tallafi da kasashen waje suka bayar zuwa wuraren da ke fama da girgizar kasa cikin sauri • Ba a sami manyan matsalolin da girgizar kasar ta haifar wa muhalli ba
• Firaministan Sin ya bada umurni ga aikin yaki da bala'in girgizar kasa da ceto mutane a lardin Sichuan • Kasashe da kungiyoyin kasashen duniya suna cigaba da bayar da taimako ga yankuna masu fama da bala'in girgizar kasa na gundumar Wenchuan
• mutane 55740 sun rasu sakamakon girgizar kasa da ta afka wa gumdumar Wenchuan
• Darajar taimakon da wasu kungiyoyin kasashen duniya da kasashe suka bayar cikin gaggawa kan girgizar kasa da ta auku a lardin Sichuan, ta kai dalar Amurka miliyan 20.55
• Kafofin watsa labaru na ketare sun yaba wa ayyukan ceto da kasar Sin take gudanarwa wajen yaki da girgizar kasa • Gamayyar kasa da kasa tana ci gaba da ba da taimako ga yankunan girgizar kasa na Sin
• Kasar Sin tana kokarin yin ingantaccen ayyukan fama da bala'i yadda ya kamata • Yawan mutanen da suka mutu a sakamakon bala'in girgizar kasa da ya faru a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan ya kai 55,239
• Manyan jami'an kamfanonin jarin waje na birnin ChengDu sun yaba wa kokarin da gwamnatin kasar Sin da jama'arsu suka yi yayin da suka yaki da bala'in girgizar kasa da ceton mutane • Hukumar USAID ta Amurka, da kasashen Turkmenistan da Rasha sun bayarwa yankunan da bala'in girgizar kasa ya shafa a kasar Sin kayan agaji da aikin jinya
• Jaridar People's daily ta ba da bayyani cewa kasar Sin ta nuna godiya ga dukkan duniya da suka bayar da gudummawa marasa son kai ga yankunan da aka yi girgizar kasa a lardin Sichuan a kasar Sin • Ya kamata kasar Sin ta inganta karfin sa ido kan kudade da kayayyaki na yaki da bala'in girgizar kasa da ceto mutane
• Firaministan Sin ya bada umurni ga aikin yaki da bala'in girgizar kasa da ceto mutane a garin Mianyang na lardin Sichuan • Shugabannin kasashen ketare da dama sun nuna ta'aziyya ga mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon girgizar kasa da ta fadawa Wenchuan
• An nemi da a ci gaba da yin matukar kokari domin yaki da bala'in girgizar kasa da ceton mutane • Ma'aikatar kasuwanci ta kasar Sin tana kokarin kyautata halin da kasuwanni ke ciki a shiyyar bala'i da farfado da tsarin jigilar kayayyaki
• (Sabunta)Wen Jiabao ya isa birnin Mianyang domin jagoranta aikin yaki da girgizar kasa • Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya yi bincike a birnin Huzhou kan halin da ake ciki wajen fitar da tantuna
• Wen Jiabao ya isa birnin Mianyang domin jagoranci aikin yaki da girgizar kasa • Kasar Sin za ta yi gyara kan kasafin kudi na wannan shekara sakamakon girgizar kasa
• (Sabunta) Mutane 51151 sun rasa rayukansu a sakamakon girgizar kasa da ta auku a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan • Mutane 51151 sun rasa rayukansu a sakamakon girgizar kasa da ta auku a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan
• Shugabannin kasa da kasa sun nuna ta'aziyya ga mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasa a gundumar Wenchuan • Wasu shugabannin kasashen duniya da na kungiyoyin duniya sun yabawa ayyukan yaki da bala'in girgizar kasa da ceto mutane da kasar Sin take yi
• Kafofin yada labaru na kasashen ketare sun yaba wa aikin ceton mutane da sojoji masu 'yantar da jama'a da 'yan sanda na kasar Sin suka yi • Firaministan kasar Sin Mr. Wen Jiabao ya jaddada cewa dole ne a samar da goyon baya ta kimiyya wajen aikin yaki da bala'in girgizar kasa da ceton mutane
• Ana gudanar da aikin kwashe gawawwakin dabbobi a yankunan da aka yi girgizar kasa a lardin Sichuan na kasar Sin daga dukkan fannoini • Ministan harkokin jama'a na kasar Sin Mr Li Xueju ya bayyana cewa ya kamata a yi iyakacin kokari don ba da tabbaci ga zaman rayuwar jama'ar da bala'in girgizar kasa ta rutsa da su
1 2 3 4 5 6 7