Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-26 21:29:48    
Ana nan ana rarraba kayayyakin tallafi da kasashen waje suka bayar zuwa wuraren da ke fama da girgizar kasa cikin sauri

cri
Yanzu ana nan ana rarraba kayayyakin taimakon da dimbin gwamnatocin kasashen waje da kungiyoyin duniya da abokan kasashen waje da suka sada zumunci a tsakaninsu da kasar Sin da kuma Sinawa 'yan kaka gida suka bayar zuwa wuraren da ke fama da girgizar kasa a lardin Sichuan cikin sauri yadda ya kamata.

Du Xiaoyan, mataimakin shugaban sashen kula da harkokin jama'a ta hukumar Sichuan ya bayyana cewa, yanzu an riga an fito da wani tsarin shigar da kayayyakin tallafi daga ketare da kuma rarraba su cikin sauri yadda ya kamata.(Tasallah)