Sin ciki da waje (chinaabc)
Rediyon kasar Sin
Sashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
--
Al'adun Sinawa
--
Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
--
Tattalin arziki
--
Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
--
Yawo a kasar Sin
--
Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
--
Fagen bincike
--
Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
--
Labaran wasannin
--
Me ka sani
Hukumomin kudi daban daban na kasar Sin sun kebi kudin da yawansu ya zarce kudin Sin Yuan biliyan 7.7 wajen yaki da girgizar kasa
Hukumomin kasar Sin da ke wakilci a kasashen waje sun nuna alhini da ta'aziyya sosai ga wadanda suka rasa rayukansu sakamakon girgizar kasa da ta auku a gundumar Wenchuan
Mr. Wen Jiabao ya shugabanci taro na 10 na babbar hedkwatar ba da jagoranci wajen yaki da girgizar kasa
Ana tabbatar da samar da isashen kayayyaki a kasuwannnin yankuna masu fama da bala'in girgizar kasa na lardin Sichuan, a cewar ministan kasuwanci na kasar
Kasashen duniya da Sinawa da ke zama a kasashen waje da kuma abokai na kasashen waje sun ci gaba da ba da taimako ga yankunan girgizar kasa
Shugabannin kasar Sin sun yi tsit tare da jama'a 'yan kabilu daban daban na kasar don nuna alhini ga wadanda suka rasa rayukansu a girgizar kasa da ta afkawa garin Wenchuan na kasar
Ana cigaba da ba da taimakon kudi da kayayyaki ga wurin da ke fama da bala'in girgizar kasa
Gyara karfin girgizar kasa ya dace da ka'idar da kasashen duniya suka saba bi
Kasar Sin ta saukar da tuta zuwa rabin sanda domin nuna ta'aziyya ga mutanen da suka mutu a sakamakon bala'in girgizar kasa
Jimlar kudaden da hukumar kudi ta kasar Sin ta ware don yin ceto da kau da bala'in girgizar kasa ta kai kudin Sin Yuan biliyan 5 da miliyan 782
(Sabunta) Kasashen duniya suna cigaba da janjantawa, da ba da taimako ga kasar Sin kan bala'in girgizar kasa da aka samu a lardin Sichuan
Ba a lalata shahararren wurare sosai a sakamakon bala'in girgizar kasa ba
Jaridar People's Daily ta ba da sharhin cewa, babu wata wahalar da jama'ar kasar Sin ba za ta iya fuskanta ba
Hu Jintao ya isa yankunan da ke fama da girgizar kasa na lardin Sichuan domin ba da jagoranci ga ayyukan ceto
Kungiyoyin duniya sun yaba wa ayyukan ceto da gwamnatin Sin take yi
An kammala aikin mika wutar wasannin Olympics na Beijing a birnin Nanchang
Ofishin jakadanci na kasar Sin a kasashen waje da Sinawa 'yan kaka gida sun ci gaba da bai da kudaden taimako
Ana daidaita harkokin mutane masu yawon shakatawa da suka mutu a cikin bala'in girgizar kasa
Sabunta: Kasashen duniya sun ci gaba da bai wa kasar Sin taimako domin gudanar da ayyukan ceto
(Sabunta)Yawan mutane da suka rasu a sakamakon girgizar kasa da aka yi a lardin Sichuan zai zarce dubu 50
Masauraron CRI sun nuna damuwarsu a kan girgizar kasa da aka yi a gundumar Wenchuan
(Sabunta) Firaministan kasar Sin Mr. Wen Jiabao ya yi furuci cewa yawan mutane da suka rasu a sakamakon girgizar kasa da aka yi a lardin Sichuan zai zarce dubu 50
Mutane kusan dubu 20 sun mutu sakamakon bala'in girgizar kasa dake jihar Sichuan
Hu Jintao ya tafi yankunan da bala'in girgizar kasa ya ritsa da su a lardin Sichuan
Sabunta: Mutane kusan dubu 20 sun rasa rayukansu a sakamakon girgizar kasa a Sichuan
(Sabunta)Kasashen duniya suna cigaba da bayar da agaji ga yankunan da bala'in girgizar kasa ya ritsa da su da nunawa kasar Sin jejeto
Kasashen duniya suna cigaba da bayar da agaji ga yankunan da bala'in girgizar kasa ya ritsa da su da nunawa kasar Sin jejeto
Kasar Sin za ta kara karfi wajen sa ido kan kudi da kayayyakin ba da agaji don yaki da bala'in girgizar kasa
Rayukan jama'a sun fi kome daraja
Ana isar da kayayyakin jin kai a yankunan da ke samun girgizar kasa a lardin Sichuan
Kasashen duniya suna samar wa kasar Sin taimakon kudi domin fama da bala'in girgizar kasa
An maido da sufuri yadda ya kamata a dukkan tagwayen hanyoyi a Sichuan
Firayim ministan kasar Sin ya jagoranci yaki da girgizar kasa a wuraren da ke fi shan wahalar bala'in
An isar da kayayyakin jin kai da kasar Rasha ta samar wa kasar Sin a lardin Sichuan
Sinawa da dalibai wadanda suke zama ko suke karatu a kasashen waje suna mai da hankulansu sosai kan girgizar kasa
Kafofin watsa labaru na kasashen duniya suna zura ido sosai kan bala'in girgizar kasa da aka samu a kasar Sin
Shugaban kasar Nijeriya ya nuna wa kasar Sin jaje
An riga an bude hanyar ceton rai zuwa Wenchuan
Wen Jiabao ya isa gudamar Beichuan domin jagorantar fama da girgizar kasa da ba da agaji
CRI yana zura ido kan bala'in girgizar kasa, kuma ma'aikata sun ba da kudin taimako
1
2
3
4
5
6
7