Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2008-05-22 21:41:11    
Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya yi bincike a birnin Huzhou kan halin da ake ciki wajen fitar da tantuna

cri
Yau 22 ga wata, shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya isa birnin Huzhou na lardin Zhejiang da ke kudu maso gabashin kasar Sin, don yin bincike kan halin da ake ciki wajen fitar da tantuna, don yaki da bala'in girgizar kasa, kuma ya yi tattaunawa tare da wasu kamfanonin fitar da tantuna, inda ya jaddada cewa, ya kamata kamfanoni su yi iyakacin kokari, don gama wannan muhimmin aiki na fitar da tantunan ceto kamar yadda ya kamata.

Gwamnatin kasar Sin ta bukaci da a gabatar da tantuna dubu 900 ga yankuna masu fama da bala'in cikin wata daya, saboda lardin Zhejiang wani lardi ne da kamfanonin fitar da tantuna ke da yawa, don haka yana sauke nauyin fitar da tantuna cikin gaggawa da ke bisa wuyanta. (Bilkisu)