Mutane 69196 ne suka rasa rayukansu a sakamakon girgizar kasa ta Wenchuan
| Gwamnatin kasar Sin ta bayar da manufofin goyon baya ga ayyukan sake raya yankuna masu fama da bala'in girgizar kasa
| Kasar Sin ta samu taimakon kudi da na kayayyakin da ke da darajar kudin Sin fiye da yuan biliyan 46.5 daga gida da waje
| An yi kusan kawo karshen aikin ba da agaji bisa babban mataki wajen likitanci ga wurare masu fama da bala'in girgizar kasa na lardin Sichuan
|
Jami'o'i sun tsara wani shirin musamman domin daukar daliban da za su shiga jarrabawar neman shiga cikin jami'a dake yankunan da bala'in girgizar kasa ya ritsa da su
| Sin za ta tabbatar da yin amfani da gudummawar da aka bayar a wajen jama'ar da girgizar kasa ta galabaitar da su
| Ana tsugunar da mutanen da suka ji rauni sakamakon girgizar kasa da aka kai su a wurare daban daban yadda ya kamata
| Mr. Li Changchun ya kai ziyara ga lardin Sichuan domin gayar da yara
|
Jia Qinglin ya yi rangadin aiki a wuraren da ke fi fama da girgizar kasa
| Ba a gano bullar munanan cututtuka masu yaduwa da al'amuran ba zata da za su kawo barazana ga lafiyar al'umma ba a wuraren da ke fama da girgizar kasa
| Ya kamata kasar Sin ta inganta karfin sa ido kan kudade da kayayyaki na yaki da bala'in girgizar kasa da ceto mutane
| Ministan harkokin jama'a na kasar Sin Mr Li Xueju ya bayyana cewa ya kamata a yi iyakacin kokari don ba da tabbaci ga zaman rayuwar jama'ar da bala'in girgizar kasa ta rutsa da su
|
Ana bukatar tantuna cikin gaggawa domin tsugunar da fararen hula masu fama da girgizar kasa
| Gamayar kasa da kasa sun yabawa aikin ceto don yaki da bala'in girgizar kasa da kasar Sin ke yi
| Jakadun kasashen waje da ke kasar Sin da wakilan kungiyoyin duniya sun nuna ta'aziyya ga mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasa
| Wani mai daukar hotunan naman daji na kasar Sin mai suna Xi Zhinong
|
An kammala aikin mika wutar wasannin Olympics na Beijing a birnin Nanchang
| Sabunta: Kasashen duniya sun ci gaba da bai wa kasar Sin taimako domin gudanar da ayyukan ceto
| Rundunar aikin ceto ta kasar Sin ta shiga cikin tsakiyar wurin da ke shan wahalar girgizar kasa
| Kasar Sin za ta kara karfi wajen sa ido kan kudi da kayayyakin ba da agaji don yaki da bala'in girgizar kasa
|
Ana isar da kayayyakin jin kai a yankunan da ke samun girgizar kasa a lardin Sichuan
| Kasar Sin tana gudanar da gagaruman ayyukan ceto a yankunan lardin Sichuan da ke fama da girgizar kasa
| Wurare dabam daban na kasar Sin sun ba da taimako ga wurin da ke fama da bala'i a lardin Sichuan
| Kasashen duniya suna son hada kansu da kasar Sin domin yaki da girgizar kasa da ba da agaji
|
Firayin ministan kasar Sin Wen Jiabao ya isa lardin Sichuan, don jagorancin ayyukan fama da bala'in girgizar kasa
| Wasu gwamnatoci da shugabannin kasashen duniya da shugabannin kungiyoyin kasa da kasa sun nuna jejeto ga kasar Sin domin bala'in girgizar kasa da ya faru a lardin Sichuan
| Mutane 9212 sun rasa rayukansu a sanadiyar girgizar kasa da ta faru a lardin Sichuan na kasar Sin, gwamnatin kasar na yin iyakacin kokari don fama da bala'in
|