Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-06-01 10:29:08    
Taron ministoci na karo na 2 na dandalin tattaunawa kan hadin kan kasar Sin da kasashen Larabawa yana kokari kan ingiza bunkasuwar sabuwar dangantakar abokantaka da ke tsakanin bangarorin nan biyu a dukan fannoni

cri

Ran 31 ga watan jiya da yamma a nan birnin Beijing, an bude taron ministoci na karo na 2 na dandalin tattaunawa kan hadin kan kasar Sin da kasashen Larabawa. Wannan ne karo na farko da aka gudanar da dandalin tattaunawa kan hadin kan kasar Sin da kasashen Larabawa a matsayin ministoci a kasar Sin. Dalilan da suka sa bangarorin nan biyu suka shirya wannan taro su ne, jimlata da tsara shirin yalwata dangantakar da ke tsakanin kasar Sin da kasashen Larabawa, da yin kokari kan kafa wani sabon tsarin hadin kai a tsakanin bangarorin nan biyu, da kuma ingiza bunkasuwar sabuwar dangantakar abokantaka da ke tsakaninsu a dukan fannoni. To, yanzu ga cikakken bayani:

Ministocin harkokin waje ko wakilai da suka zo daga kasar Sin, da kasashen Larabawa 22, da kuma Mr. Musa, babban sakataren kawancen kasashen Larabawa sun halarci wannan taron ministoci.


1  2  3