Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-11-15 21:41:30    
Ziyarar Hu Jintao a kasashe 4 na Asiya tana da babbar ma'ana

cri

Wakilin Rediyon kasar Sin ya ruwaito mana labari cewa , a ran 15 ga watan nan , shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya bar nan birnin Beijing don kai ziyarar aiki a kasar Viet Nam das Laos da India da kuma Pakistan, kuma zai halarci kwarya-kwaryar taron shugabanni na 14 na Kungiyar APEC wanda za a yi a birnin Honai na kasar Vietnam . Wannan wani babban batub harkokin waje da shugaban kasar Sin zai yi a Asiya . Wani jami'in Ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin ya ce , ziyarar wannan karo tana da muhummanci kwarai da gaske don inganta huldar dake tsakanin kasar Sin da kasashen 4 , kuma tana da muhimmiyar ma'ana ga hadin gwiwa tsakanin kasashen Asiya da Pacific .

Kasar Vietnam babbar kasar makwabta ce ta kasar Sin . A cikin 'yan shekarun da suka shige , dangantaka tsakanin kasashen biyu ta sami ci gaba a fannoni daban daban . A cikin harkokin duniya suna kasancewar da sulhu da taimako . Cui Tiankai , mataimakin ministan harkokin waje na kasar Sin ya bayyana cewa , Hu jintao , babban sakataren Jam'iyyar Kwaminisanci ta kasar Sin , kuma shugaban kasar Sin zai yi ziyarar aiki a kasar Vietnam . Wannan karo na farko ne da shugaban jam'iyyar da kasar ya yi bayan da Taron wakilai na 10 na Jam'iyyar kwaminisanci ta kasar Vietnam ya zabi sabbin shugabanni.

Mr. CUI ya ce , shugabannin kasashen 2 za su musanya ra'ayoyinsu kan babban barun huldar dake tsakanin jam'iyyu 2 da kasashen 2 daga tsarin musamman da fannoni daban daban . Muna fatan za a zurfafa zumunci da kara amincewar siyasa da habaka hadin gwiwar tsakanin kasar Sin da kasar Vietnam .

Kasar Laos kasar makwabtan zumunci ce ta kasar Sin . Wannan shekara cikon shekaru 45 ne da kasashen biyu suka kulla huldar diflomasiya . Kasashen biyu sun yi biki don yin murna da wannan harka . Zumunci da hadi gwiwa tsakanin kasashen biyu sun kara karfafu . Mr. Cui ya ce ,


1  2