Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2006-11-09 16:19:05    
Kasar Sin mai bunkasuwa da Birnin Beijing mai ci gaba

cri

A ran 5 ga watan Nuwamba na shekarar 2006 a nan birnin Beijing, an rufe taron koli na Beijing da taron matakin minista na 3 na dandalin hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da Afirka tare da nasara. A gun taron koli, kyakkyawan karba da aka samu daga kasar Sin da babban zumuncin da jama'ar Sin suka nuna da kuma sabbin sake-sake da wadata da ake ta samu a kowace rana dukkansu sun ba wa manyan baki na Afirka zurfaffiyar alama a zukatansu. Kwanan baya a nan birnin Beijing, Mr. Abdullah Hassan, shugaban hukumar direktoci na kamfanin dillancin labaru na Gabas ta Tsakiya, kuma marakin shugaba Mubarak na kasar Masar gun taron koli da yin ziyarar aiki a kasar Sin a bayan taron ya karbi bakuncin da wakilinmu ya yi masa. Cikin shekaru fiye da 30 da suka wuce, Mr. Hassan ya taba kawo ziyara har sau 2 a nan kasar Sin, ya ce, abin da ya fi burge shi shi ne ya ganam ma idonsa wata "kasar Sin mai bunkasuwa da birnin Beijing mai ci gaba". To, jama'a masu sauraro, yanzu za mu karanta muku wani bayanin da wakilinmu ya ruwaito mana game da wannan labari.

Bisa matsayinsa na jami'in watsa labaru wanda ya raka shugaba Mubarak domin halartar taron koli na Beijing, da farko Mr. Hassan ya yi kyakkyawan yabo ga nasarorin da aka samu wajen ayyukan shirya taron koli da aka gama yin sa ba da dadewa ba. Ya ce,


1  2  3