Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Babban sakataren MDD na ziyarar Sudan don bunkasa harkokin siyasa 2007-09-04
Ran 3 ga wata, Mr Ban Ki-moon, babban sakataren majalisar dinkin duniya ya fara yin ziyarar aiki ta kwanaki 6 a kasar Sudan da kuma Chadi da Libya wadanda ke makwabtaka da ita.
• Kasar Sin ta fara gyara tsarin ka'idojin bunkasa kimiyya da fasaha 2007-08-30
Kwanan baya karo na farko ne da kwamitin dindindin na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ya zartas da wani daftarin shirin bunkasa kimiyya da fasaha na kasar Sin bayan da aka yi shekaru uku ana nazarin daftari...
• Kasar Sin ta kara karfin ba da agaji domin yaki da bala'u a shekarar bana 2007-08-22
Tun daga farkon wannan shekara, kasar Sin take gamuwa da bala'o'i da suka hada da ambaliyar ruwa da fari da girgirzar kasa, ta fi shan wahalar bala'u, in an kwatanta da shekarun baya da suka wuce. Ya zuwa yanzu dai, bala'u daga indallahi iri daban daban sun shafi mutane kimanin miliyan 310, sun haddasa hasarar kudin Sin yuan biliyan 126 ko fiye kai tsaye ta fuskar tattalin arziki.
• Ziyarar Hu Jingtao a tsakiyar Asiya 2007-08-14
A ranar 14 ga wannan wata, shugaban kasar Sin Hu Jintao ya tashi daga nan birnin Beijing don soma ziyararsa a tsakiyar Asiya. A gun ziyararsa ta kwanaki biyar, Mr Hu Jintao zai kai ziyarar aiki a kasar Kirghistan, zai kuma halarci taron koli na shugabannin kungiyar hada kai ta Shanghai , sa'annan kuma zai je...
• Ziyarar firayin ministan kasar Iraki a Iran 2007-08-10
A ran 9 ga wata, firayin ministan kasar Iraki Nuri al-Maliki ya kawo karshen ziyararsa ta yini biyu a kasar Iran, wanda aka shafe kwanaki biyu ana yinta
• Ziyarar Rice a Palasdinu da Isra'ila ta kirkiro irin muhalli ga gudanar da taron kasa da kasa kan batun Gabas ta Tsakiya 2007-08-03
An labarta cewa, sakatariyar harkokin wajen kasar Amurka Madam Condoleezza Rice ta kammala ziyara ta gajeren lokaci a yankin Palasdinu da Isra'ila jiya Alhamis. Ra'ayoyin bainal jama'a sun lura da cewa...
• An bude taro kan batun sabuwar yarjejeniya ta kungiyar EU a tsakanin gwamnatoci 2007-07-24
Ran 23 ga wata, a babban zauren kungiyar tarayyar Turai wato EU da ke a birnin Brussels, hedkwatar kasar Belgium, an bude taron kungiyar EU a tsakanin gwamnatoci musamman domin tattaunawa kan kundin...
• An bude taron kasa da kasa kan batun Darfur na kasar Sudan 2007-07-16
A cikin shirinmu na yau za mu kawo muku wani bayani kan taron duniya game da batun Darfur na kasar Sudan da aka fara. A ran 15 ga wata a birnin Tripoli,babban birnin kasar Libya an kira taron duniya kan batun Darfur...
• Kasar Sin tana kokarin fama da bala'in ambaliyar ruwa a yankunan da ke tsakiyarta 2007-07-10
Tun daga ran 28 ga watan Yuni, an samu bala'in ambaliyar ruwa mai tsanani a wasu lardunan da suke dab da kogin Huai da kogin Yangtse na kasar Sin sakamakon ruwan sama da aka yi kamar da bakin kwariya
• Gwamnatin Gordon Brown tana fuskantar jarrabawa 2007-07-02
A cikin shirinmu na yau za mu karanta muku wani bayanin da aka ruwaito mana kan gwamnatin Gordon Brown da take fuskanta jarrabawa bayan da hare haren da aka kai a kasar Britaniya...
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17