Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Bayani kan taron koli na kungiyar tarayyar kasashen Sahel da Sahara ta Afrika 2009-06-03
A ran 30 ga watan jiya da dare an kammala taron koli na yini biyu na kungiyar tarayyar Sahel da Sahara a karo na 11 a kasar Libya. Shugabanni dake halartar taron sun yi kira ga kasashen Afrika da su kawo karshen yake yake cikin sauri da tabbatar da hadin kan Afrika. Kasashen manbobi 28 na kungiyar nan sun halarci taron.
• Gwamnatin Mexico na daukar tsauraran matakai don farfado da tattalin arzikinta bisa babbar illar da cutar A H1N1 ke yi mata 2009-05-13
Aminai 'yan Afrika, ko kuna sane da cewa, an samu bullar annobar cutar A H1N1 a wassu kasashe da yankuna a karshen watan da ya gabata. Yanzu haka dai, irin wannan mummuwar cuta ta rigaya ta yadu zuwa kasashe 30 na duniya
• MDD ta kira taron musamman kan batun cutar mura mai nau'in A(H1N1) 2009-05-05
A ran 4 ga wata, MDD ta kira taron musamman don tattaunawa kan cutar mura mai nau'in A(H1N1) da ke jawo hakalin kasashe daban daban yanzu. Babban sakataren MDD Ban Ki-moon ya yi jawabi a yayin taron, inda ya yi kira ga kasashe daban daban da su ci gaba da sanya muhimmanci da yin hattara da ci gaban halin da cutar ke ciki.
• IMF na sa ran farfado da tattalin arzikin duniya a shekara mai kamawa 2009-04-23
An labarta cewa, asusun bada lamuni na IMF ya bayar da wani sabon rahoto dake da lakabi haka : ' Hangen tattalin arzikin duniya', wanda ya yi hasashen cewa, tattalin arzikin duniya ya rigaya ya samu koma baya mai tsanani tun bayan yakin duniya na biyu.
• Ya zama wajibe kasashe daban-daban su hada kansu wajen murkushe 'yan fashin tekun Somaliya 2009-04-08
'Yan fashin tekun Somalliya sun yi awon gaba da jiragen ruwa biyar na kasashen Jamus, da Yeman, da Faransa da kuma Burtaniya da kuma na yankin Taiwan na kasar Sin a 'yan kwanan baya a jere. Lamarin na nuna cewa 'yan fashin suna neman sake kunno kai.
• Kasashen da tattalin arzikinsu ke tasowa na kokarin neman hanyoyin tinkarar matsalar kudi
 2009-03-26
Tun karshen shekarar 2008, tattalin arzikin kasashe masu karfin tattalin arziki kamar Amurka da Japan da Turai ya fara dakushewa sakamakon matsalar kudi ta duniya, haka kuma matsalar ta galabaitar da kasashen da tattalin arzikinsu ke tasowa, ciki har da Sin da Brazil da kuma Indiya.
• An bude taron dandalin ruwa a karo na 5 da nunin harkokin ruwa na duniya a birnin Istanbul 2009-03-17
A ran 16 ga wata an bude taron dandalin ruwa na duniya a karo na 5 wanda aka shefe kwanaki 7 ana yin sa a birnin Istanbul, babban birni na farko na kasar Turkey, wanda kuma da akwai wakilai fiye da dubu 20 wadanda suka zo daga kasashe da shiyyoyi fiye da 100.
• Wani gwanin Sin ya karyata zargin da bangaren kasar Amurka ya ya yi na cewar wai jiragen ruwan yakin Sin sun yi muzgunawa ga jirgin ruwan Amurka 2009-03-12
A ranar 11 ga wata, kakakin ma'aikatar harkokokin wajen kasar Sin, Ma Zhaoxu ya sake karyata zargin da kasar Amurka ta yi na cewar wai jiragen ruwan kasar Sin sun yi muzgunawa ga jirgin ruwan sa ido na kasar Amurka.
• Za a inganta hadin kan kasar Sin da kasar Saudiyya don amfana wa jama'ar kasashen 2 2009-02-12
Ranar 11 ga watan Faburairu ta kasance rana ta 2 da Hu Jintao, shugaban kasar Sin, ke ziyarar aiki a kasar Saudiyya, kuma a ran nan, shugaba Hu ya yi rangadi kan wani aikin hadin kai a tsakanin kamfanoni da cibiyoyin...
• Muhimmin nufin taron tattalin arzikin duniya a shekara ta 2009 shi ne hadin kai da yin kwaskwarima 2009-02-02
A ran 1 ga watan Fabrairu a birnin Davos aka kammala taron tattalin arziki na duniya da aka sa kwanaki biyar ana yinsa. Wakilai 2500 da suka halarci taron sun yi muhawawarori guda sama da 220 kan batutuwa da dama
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17