An bude taro na 3 na hukumar kare hakkin dan adam ta M.D.D. 2006-11-30 A ran 29 ga wata a birnin Geneva, an bude taro na 3 na hukumar kare hakkin dan adam ta M.D.D. A gun taron za a tsara tsare-tsare da dokokin ayyukan da za a yi cikin majalisar da kuma tattaunawa kan matsalolin gaggawa... | Wani sabon yunkurin harkokin waje da Iran ke yi kan matsalar nukiliya 2006-11-23 Matsalar nukiliya ta Iran kullum ta zama wata muhimmiyar matsala ce da ke jawo hankulan kasashen duniya. Kwanan baya, bisa matsayinta na mai taka muhimmiyar rawa kan matsalar Iran, ita kasar Iran kuma ta kara daukar wasu matakai masu jawo hankulan mutane wajen harkokin waje. |
An tabbatar da sabon dan takarar mukamin firayin ministan Palesdinu 2006-11-14 A ran 13 ga wata, kungiyar Hamas da kungiyar Fatah na kasar Palesdinu sun sami ra'ayi daya kan batun tabbatar da sabon dan takarar mukamin firayin ministan hadaddiyar gwamnatin kasar Palesdinu... | Kasashen Sin da Afirka suna fuskantar makoma mai kyau wajen yin hadin gwiwa a tsakaninsu 2006-11-06 Ran 4 zuwa ran 5 ga wata, a nan Beijing, an yi taron koli na Beijing na dandalin hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da kasashen Afirka, inda shugabanni ko wakilai na kasashe 48 na Afirka suka jagoranci tawagogi... |
Neman fatan alheri tare da jama'ar kasashen Afirka 2006-10-31 A cikin 'yan shekarun nan da suka wuce, masana'antu masu dimbin yawa sun je kasashen Afirka domin zuba jari ko yin kasuwanci. Yanzu, idan ka yi yawo a kan titunan biranen kasashen Afirka, ka kan ga wasu Sinawa. | Tsari na hakika, kuma hadin gwiwa na sahihi 2006-10-27 Aminai makaunatai, kuna sane da cewa, za a gudunar da taron koli na dandalin tattaunawa kan hadin gwiwar dake tsakanin Sin da Afrika a Beijing da kuma zama na uku na ministocin dandalin tattaunawar nan gaba ba da jimawa ba |
An fara taron cinikin kayayyakin kasar Sin da za a fitar da su zuwa kasashen waje a karo na 100 2006-10-16 A ran 15 ga wata, an fara taron cinikin kayayyakin kasar Sin da za a fitar da su zuwa kasashen waje na karo na 100 a birnin Guangzhou da ke kudancin kasar Sin. A gun bikin kaddamar da taron, Wen Jiabao... | Yin mu'amala tsakanin jam'iyyun Sin da Afirka ya kara sada zumunta a tsakaninsu 2006-10-09 Za a yi taron koli da taron ministoci na karo na 3 na dandalin tattaunawa kan yin hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da kasashen Afirka a nan Beijing, tun daga ran 3 zuwa ran 5 ga watan Nuwamba na wannan shekara... |
Bunkasuwar kasar Sin ya samar da abin koyi ga Afirka 2006-10-02 Kwanan nan, Mr. Ahmed Ali Abul Gheit, ministan harkokin waje na kasar Masar, ya nuna yabo sosai a kan huldar da ke tsakanin Afirka da Sin. Ya ce, kasashen Afirka da Sin suna son kulla muhimmiyar huldar abokantaka ta sabon salo a tsakaninsu... | Ra'ayin "'yan mulkin mallaka na kasar Sin" ba shi da tushe ko kadan 2006-09-29 "Gudummawar da kasar Sin ta ba wa kasar Kamaru ta gwada misalin koyo ga hadin gwiwar da ake yi tsakanin kasashen Afirka da kasar Sin. Ban yi tsammani cewa wai gudummawar da kasar Sin ta bayar ko jarin da ta zuwa a nahiyar Afirka sun zama "sabon mulkin mallaka ne"... |