Mahaukaciyar guguwa ta Gustav tana kawo tasiri ga farashin man fetur 2008-09-02 A ran 1 ga watan Satumba, lokacin da karfin mahaukaciyar guguwa ta Gustav da ta sauka a kasar Amurka ya ragu, a bayyane ne farashin man fetur da ya taba samun hauhawa sosai ya kuma ragu. Amma yanzu, bangarori daban daban suna mai da hankulansu sosai kan wannan mahaukaciyar guguwa | Rasha ta amince da 'yancin Ossetia ta kudu da Abkhazia 2008-08-27 A ran 26 ga wata, shugaban kasar Rasha Dmitri Medvedev ya sa hannu kan wani umurnin shugaban kasar, inda ya amince da 'yancin kan yankin Ossetia ta kudu da yankin Abkhazia. Nan da nan ne kasashen yammacin duniya sun mai da martani da kakkausar harshe kan wannan kudurin shugaban kasar Rasha... |
Wasan kwallon kwando na maza tsakanin Sin da Amurka 2008-08-11 Wasan kwallon kwando na maza tsakanin Sin da Amurka A ran 11 ga watan Augusta da sassafe,an yi gasar wasan kwallon kwando na maza na tsakanin kasar Sin da Amurka a birnin Beijing dake yin wasannin Olympics yanzu... | Kasar Iraki ta samu damar halartar gasar Olympic ta Beijing 2008-08-05 A 'yan kwanakin nan, ko kasar Iraki za ta iya halartar gasar Olympic ta Beijing ya zama wani batun da ke jawo hankulan jama'a. Bayan da kwamitin wasannin Olympic na kasa da kasa ya tsai da kudurin yarda da kungiyar wakilan 'yan wasan kasar Iraki ta halarci gasar Olympic ta Beijing, a lokacin karshe ne kasar Iraki ta sake komawa iyalan Olympic. |
Za a iya yin amfani da dukkan dakuna da filayen motsa jiki na gasar Olympic ta Beijing 2008-07-29 Bayan da aka bude kofar unguwar 'yan wasannin motsa jiki ta gasar Olympic ta Beijing a kwanan baya, kungiyoyin wakilan 'yan wasa na yankuna daban daban na duk duniya sun soma isowa birnin Beijing bi da bi. Bayan isowarsu a Beijing, ko shakka babu abin da ya fi muhimmanci shi ne za su shiga dakuna... | Ziyara zuwa cibiyar 'yan jarida ta wasannin Olympic na Beijing 2008-07-23 Da misalin karfe daya da rabi na ranar 22 ga watan Yuli ne tawagar ma'aikatan gidan rediyon CRI, akasarinsu baki, ta tashi zuwa cibiyar 'yan jarida ta wasannin Olympic ta Beijing, wadda aka kaddamar a ranar takwas ga wannnan wata na Yuli. |
An kammala share fagen ayyukan masu aikin sa kai na gasar wasannin Olympic ta Beijing daga dukkan fannoni 2008-07-16 Aminai 'yan Afrika, ko kuna sane da cewa, tun daga farkon wannan wata ne, masu aikin sa kai na gasar wasannin Olympic ta Beijing suka yi aiki kan gurabensu. Yau Laraba a nan Beijing, Madam Zhang Hong... | An sake samu fashewar bom na kunar bakin wake a babban birnin kasar Pakistan 2008-07-07 A ran 6 ga wata a birnin Islamabad, babban birnin kasar Pakistan, an samu wata fashewar bam na kunar bakin wake, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane a kalla 10, yawancin mutanen da suka mutu su ne 'yan sanda, tare da sauran mutane fiye da 40 suka ji rauni. An tada fashewar bam ne a wurin da ke dab da... |
Hukumar ba da lamuni ta duniya ta IMF ta bayar da rahoton karuwar farashin man fetur da hatsi 2008-07-02 Ran 1 ga wata a Washington, hukumar IMF ta bayar da rahoto na farko na nazarin da ta yi kan karuwar farashin man fetur da hatsi na duniya. A cikin wannan rahoto, an yi nuni da cewa, ayyuka mafi muhimmanci da kasashen duniya ke fuskanta su ne samar da abinci ga mutane masu talauci, da kiyaye... | Kasar Sin ta yi shirin canza sunan 'dokar kula da harkokin kadarorin gwamnati' zuwa 'dokar kula da kadarorin gwamnati a masana'antu 2008-06-25 Yanzu hukumar kafa doka ta kasar Sin wato zaunannen kwamitin babban taron wakilan jama'ar kasar Sin wato NPC tana gudanar da taro, inda aka yi shirin canza sunan 'shirin dokar kula da kadarorin gwamnatin kasar Sin' da ake duddubawa zuwa 'shirin dokar kula da kadarorin gwamnati a masana'antu' |