Kasar Sin na namijin kokari domin tabbatar da isasshen kwal da wutar lantarki da man fetur 2008-01-28 Saboda kasar Sin tana fuskantar mummunar matsala wajen samar da isasshen kwal da wutar lantarki da man futer da yin sufurinsu cikin kwanciyar hankali a sakamakon bala'un ruwan sama da kankara mai laushi da kankara da aka samu a wurare masu fadi na kasar Sin a kwanan baya | Wahalolin da aka sha a Zirin Gaza tare da rikicin da ke tsakanin Palesdinu da Isra'ila wajen shimfida zaman lafiya 2008-01-22 Kwanakin nan, an sake haifar da hali mai zafi a shiyyar Palesdinu da Isra'ila, lokacin aikin sa kangiya da Isra'ila take yi wa dakarun Palesdinu a dukan fannoni don tilasta musu wajen sa aya ga harba roka a kudancin kasar Isra'ila ya riga ya kai kwanaki hudu... |
Ziyarar da Mr, Bush ya yi a Gabas ta tsakiya ta sami sakamako kadan 2008-01-17 A ran 16 ga wata, shugaba Bush na Amurka ya tashi daga kasar Masar wato ya sa aya ga ziyarar da ya shafe kwanaki 8 yana yi a kasashe 6 na Gabas ta tsakiya. Kada a musunta cewa, ziyarar da Mr. Bush ya yi a Gabas ta tsakiya ta kawo karfin zuciya ga shawarwarin da ake yi tsakanin Palesdinu da Isra'ila domin shimfida zaman lafiya | Shugaban kwamitin wasannin Olympics na nakasassu na duniya ya sa ran alheri ga taron wasannin Olympics na nakasassu na Beijing 2008-01-11 Duk da kasancewar hasken taron wasannin Olympics, galibin mutane na kasa ganin fuskar taron wasannin Olympics na nakasassu. Amma darajar taron wasannin Olympics na nakasassu tana da muhimmancin gaske daidai kamar yadda taon wasannin Olympics... |
Kasashen Sin da Japan sun cimma matsaya guda kan yadda za a kara inganta dangantakar dake tsakaninsu 2007-12-28 Yau Jumma'a, firaministan kasar Sin Mr. Wen Jiabao ya yi shawarwari tare da takwaran aikinsa na kasar Japan Mr. Fukuda yasuo, wanda yake yin ziyara a nan kasar Sin, inda gaba dayansu suka lashi takwabin kara kyautata... | Ziyarar da Qadhafi ya yi a kasashen Turai ta taimaka ga kyautata dangantakar da ke tsakanin Libiya da Turai 2007-12-20 Daga ran 6 ga wannan wata, Mr. Muammar Al-Qadhafi, shugaban kasar Libiya ya shafe kwanaki 13 yana yin ziyara a kasashen Portugal da Faransa da kuma Spain, a ran 8 ga wata a birnin Lisbon kuma ya halarci taro a karo na 2 na shugabannin kungiyar tarayyar Turai wato EU da na kungiyar tarayyar Afirka wato AU |
An shirya taro don murnar nasarar da kasar Sin ta samu wajen binciken wata 2007-12-12 Yau 12 ga wata, an shirya gaggarumin taro a babban dakin taron jama'a na birnin Beijing don murnar cikakkiyar nasarar da kasar Sin ta samu wajen yin aikin binciken wata a karo na farko. Mr Hu Jintao, babban sakataren kwamitin tsakiya na Jam'iyyar kwaminis... | An kafa kolejin watsa labarai ta Confucius ta farko a kasar Sin 2007-12-06 Yau ran 6 ga wata a nan rediyonmu wato Rediyon kasar Sin, an kafa kolejin watsa labarai ta Confucius ta farko ta kasar Sin a hukunce, madam Chen Zhili?wakiliyar majalisar gudanarwa ta kasar Sin da hannunta na kanta ne ta cire labule da ke alamanta bude kolejin |
Ana gudanar da aikin kiyaye muhalli a madatsar ruwa ta Sanxia yadda ya kamata 2007-11-27 A yanzu haka dai, an cimma babbar nasarar gina babbar madatsar ruwa ta Sanxia, wadda ta kasance daya daga cikin ayyukan datse ruwa da samar da wutar lantarki mafi girma a duniya. Ya zuwa watan Satumba na shekarar da muke ciki, ana gudanar da ayyukan datse ruwa da harhada injunan samar da wutar lantarki da ... | An rufe taron koli na dandalin tattaunawa kan dinkuwar dukkan kasar Sin gaba daya 2007-11-19 A ran 18 ga wata an rufe taron koli na dandalin tattaunawa kan batun sa kaimi ga dinkuwar dukkan kasar Sin gaba daya a birnin Washington na kasar Amurka. Wakilan Sinawa wadanda suke da zama a wurare daban-daban sun yi taro tare, inda suka tattauna halin da ake ciki a gabobi biyu na mashigin teku na Taiwan da huldar da ke tsakanin kasar Sin da kasar Amurka da batun tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a duk fadin duniya. |