Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• Felipe Calderon ya ci babban zabe na shugaban kasar Mexico 2006-07-11
Shugaban kasar Mexico na yanzu FelipeCalderon ya ci babban zaben da aka yi a ran 28 ga wata, bisa yawan kuri'un da ya samu fiye da kashi 60 cikin dari, sabo da haka ya sake darewa a kan karagar shugaban kasar
• Sabon shugaban kasar Peru Alan Garcia 2006-07-05
Bisa karshen kididdigar da ofishin kula da harkokin babban zabe na kasar Peru ya yi a ran 13 ga wata, an ce, 'dan takarar jam'iyyar Partido Aprista Peruano Alan Garcia ya sami nasara a gun babban zaben shugaban kasar Peru da samun kuri'a kashi 52.6 daga cikin dari. A ran 28 ga wata zai yi rantsuwar zaman shugaban kasar Peru.
• Mr. Stephen Hawking, mai ilmin kimiyya: akwai rayuwa, akwai dama 2006-06-27
Ran 13 ga wata da yamma, Mr. Stephen Hawking mai ilmin kimiyya ya halarci taron manema labaru da aka yi a jam'iar koyon kimiyya da fassahohi na Hong Kong. Ya ce, idan akwai rayuwa, akwai dama.
• 'Yan kasar Massar 5 abokan kasar Sin sun sami kyautar 'mutumin da ke bayar da muhimmiyar gudummuwa ga dangantakar da ke tsakanin Sin da Massar cikin shekaru 50 da suka gabata' 2006-06-19
A ran 17 ga wata da dare a birnin Alkahira, firayin minstan kasar Sin Wen Jiabao, wanda yake ziyarar aiki a kasar Massar, ya ba da kyauta ga 'yan kasar Massar 5 abokai masu arziki na kasar Sin kyautar 'mutumin da ke bayar da muhimmiyar gudummuwa ga dangantakar da ke tsakanin Sin da Massar cikin shekaru 50 da suka gabata'.
• Bhumibol Adulyadej, sarkin kasar Thailand 2006-06-13
Ran 9 ga wata, an yi bikin murnar cika shekaru 60 hawan kujerar Sarki na Bhumibol Adulyadej, sarkin kasar Thailand, wanda shi ne Sarkin da ya fi dadewa a kan kujerar sarauta a duniya. Sarki Bhumibol Adulyadej...
• Sabon ministan kudi na Amurka ya shaku da kasar Sin
 2006-06-08
A ran 30 ga watan jiya, an mika sunan Henry Paulson, shugaban daraktoci kuma daraktan zartaswa na kamfanin Goldman Sachs na Amurka a matsayin wanda ake son ba shi mukamin ministan kudi na 74 na Amurka. A kan kira Mr.Paulson 'sarkin Wallstreet', kuma sau da dama ya taba bayyana kaunarsa ga kasar Sin, har ma ana iya cewa shi babban mutumin Wallstreet ne da ya fi kulla abuta da kasar Sin.
• Shugaban kasar Columbia Alvaro Uribe 2006-05-31
Shugaban kasar Columbia na yanzu Alvaro Uribe ya ci babban zaben da aka yi a ran 28 ga wata, bisa yawan kuri'un da ya samu fiye da kashi 60 cikin dari, sabo da haka ya sake darewa a kan karagar shugaban kasar...
• Tsohon babban darektan kungiyar WHO marigayi Lee Jong-wook 2006-05-23
Ran 22 ga wata, a birnin Geneva, shugaban babban taron kiwon lafiya na duniya na karo na 59 kuma ministar kiwon lafiya ta kasar Spain madam Helena Salgado ta sanar da cewa, a ran nan da sassafe, a Geneva, babban darektan Kungiyar Kiwon Lafiya ta Duniya wato WHO Mr. Lee Jong-wook mai shekaru 61 da haihuwa ya rasu a sakamakon ciwo , wanda aka kai masa asibiti cikin gaggawa a kwanan baya, amma a karshe dai likitoci ba su kubutad da shi ba.
• Girija Prasad Koirala?Sabon firayin minista na kasar Nepal 2006-05-17
Ran 27 ga wata, shugaba Gyanendra na kasar Nepal ya nada shugaba jam'iyya na taron kasar Nepal, tsohon firayin ministan kasar Girija Prasad Koirala ya zama sabon firayin ministan kasar, wannan sau na biyar da ya zaman firayin minsitan kasar.
• Tsohon shugaban kwamitin wasan Olimpic na duniya 2006-05-09
Jama'a masu karatu, yanzu za mu gabatar muku da wani bayanin da wakilin kasar Sin ya rubuta game da halin tsohon shugaban kwamitin wasan Olimpic na duniya. A ran 24 ga watan jiya, a babban hotel na Beijing, tsohon shugaban kwamitin...
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17