Me ya sa aikace-aikacen 'yan fashi na teku suka yawaita a tekun kasar Somaliya 2008-11-18 Yanzu lokaci ya yi da za mu gabatar muku da shirinmu na Afirka a yau. A cikin shirinmu na yau za mu gabatar muku da wani rahoto mai lakabi ne kamar haka... | Wu Bangguo ya halarci bikin kaddamar da aikin gina cibiyar taron kungiyar AU da ya samu taimako daga wajen kasar Sin 2008-11-11 A gun bikin, Wu Bangguo ya sanar da kaddamar da aikin gina cibiyar taron kungiyar AU. Ya ce, "Yanzu na sanar da cewa, an kaddamar da aikin gina cibiyar taron kungiyar AU a hukunce." |
Jama'ar kasar Kenya suna fama da tsadar man fetur 2008-11-05 Mr. Peter wanda shekarunsa sun kai 48 da haihuwa, wani ma'aikacin tsabtace muhalli ne a Nairobi babban birnin kasar Kenya, yana da yara guda hudu, kullum suna fama da karancin kudi, suna kaffa-kaffa... | An tattauna kan yadda za'a tinkari matsalar kudi a gun babban taron musamman na MDD 2008-10-31 Babban taro a karo na 63 na Majalisar Dinkin Duniya ya shirya zama na musamman a ranar 30 ga wata a New York, inda mahalarta taron daga kasashe daban-daban, da sanannun kwararru a fannin tattalin arziki suka yi tattaunawa kan yadda za'a shawo kan matsalar hada-hadar kudi da ta zama ruwan dare a duniya |
Girgizar kasa a Pakistan 2008-10-30 Ranar 29 ga wata, an yi girgizar kasa mai tsanani da karfinta ya kai digiri 6.5 bisa ma'aunin Richter a lardin Baluchistan da ke kudu maso yammacin kasar Pakistan, wanda ya janyo wa jama'a dimbin hasarori. Bayan aukuwarta, gwamnatin Pakistan ta yi iyakacin kokarin yaki da girgizar kasar da kuma ba da agaji. | Shugabannin manyan addinai biyar na kasar Sin suna son ba da taimakonsu wajen tabbatar da zaman lafiya a Asiya da kuma duniya baki daya 2008-10-21 Yau ne aka rufe taron mabiya addinai daban daban na Asiya a karo na 7 domin samar da zaman lafiya, a birnin Manila, babban birnin kasar Philippines. An dai fara taron ne a ran 17 ga wata... |
Birnin Beijing ya kaddamar da sabbin matakan shawo kan cinkoson hanya domin kyautata ingancin iska da halayen zirga-zirga 2008-10-06 A lokacin wasannin Olimpic da wasannin Olimpic na nakasassu na Beijing, birnin Beijing ya dauki matakan shawo kan cinkoson hanya wato ya gudanar da tsarin zirga-zirgar motoci masu lambobin mara da masu lambobin cika a ranakunsu, da haka ne aka kyautata ingancin iska da hana... | Kasar Sin za ta harba kumbo mai lambar bakwai samfurin 'Shenzhou' da ke dauke da 'yan sama jannati a ran 25 ga wata da dare 2008-09-24 A ran 24 ga wata a cibiyar harba tauraron 'dan adam ta Jiuquan, kakakin ayyukan tafiyar da kumbuna da ke dauke da 'yan sama jannati na kasar Sin Mr. Wang Zhaoyao ya sanar da cewa, kasar Sin za ta harba kumbo mai lambar bakwai samfurin 'Shenzhou' da ke dauke da 'yan sama jannati a ran 25 ga wata da dare... |
Jam'iyyun Zimbabwe sun cimma yarjejeniyar raba madafun iko 2008-09-16 Wannan kuma ya nuna cewa, rikicin siyasa da ya faru a kasar a sanadin babban zaben da aka gudanar a watan Maris da ya wuce ya kusan kawo karshensa, kuma Zimbabwe ta shiga wani sabon zamani da jam'iyyu biyu ke rike ragamar mulkinta cikin hadin gwiwa | Birnin New York ya shirya biki don tunawa da mutane da suka rasa rayukansu a cikin harin ta'addanci da aka kai a ran 11 ga watan Satumba na shekara ta 2001 2008-09-11 Yau wato ran 11 ga watan Satumba, rana ce ta cikon shekaru 7 da faruwar farmakin ta'addanci da aka kai wa birnin New York na kasar Amurka, kamar yadda ta yi a shekarar da ta gabata, gwamnatin birnin za ta shirya wani biki a ran nan bisa agogon wurin... |