Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• An shirya sosai domin tabbatar da mika wutar yola ta gasar wasannin Olympics a jihar Tibet cikin ruwan sanyi, in ji Mr Qiangba Puncog 2008-04-09
A ran 9 ga wata a birnin Beijing, shugaban jihar Tibet da ke da ikon tafiyar da harkokinta ta kasar Sin Mr Qiangba Puncog, da kuma mataimakin shugaban sashen kula da harkokin dunkulalliyar...
• An gama bikin mika wutar gasar wasannin Olimpic ta Beijing a birnin Alma-aty na kasar Khazakstan 2008-04-03
A ran 2 ga wata da yamma da karfe 5 da wani abu bisa agogon wurin, Mr. Ermakhan Ibraimov, mai daga wutar yola kuma shahararren dan wasan dambe na kasar Khazakstan ya daga wutar kuma ya isa babban filin Astana na birnin Alma-aty, da haka ne aka sa aya tare da nasara wajen bikin mika wutar gasar wasannin Olimpic ta Beijing a tasha ta farko da aka yi wannan biki a kasashen ketare
• Wasu kafofin yada labaru na kasashen duniya sun yada hakikanan labaru kan lamarin da ya auku a birnin Lhasa 2008-03-25
A ran 19 ga wata, shafin yanar gizo na Australia ya bayar da wani dogon bayani mai lakabi haka, "masu yawon shakatawa sun ga yadda aka da da kashi wa mutanen kabilar Han". A cikin wannan bayani, an ce, wasu masu yawon shakatawa na kasashen yammacin duniya...
• Gwamnatin Brown ta Burtaniya tana kasa tana dabo wajen janye sojojinta daga Iraki 2008-03-21
Ranar 20 ga wata, wato daidai lokacin da ake cikar shekaru biyar da kasar Burtaniya ta bi sawun kasar Amurka don kaddamar da yaki a kasar Iraki, firaminista Gordon Brown na Burtaniya ya yi ganawa a Mr. John McCain, dan majalisar dattijai ta kasar Amurke, wanda yanzu haka yake yin ziyara a Londan, inda bangarorin biyu suka dora muhimmanci wajen tattauna batun Iraki.
• Taron manema labaru na ministan harkokin waje na kasar Sin Mr Yang Jiechi 2008-03-12
A lokacin da ake shirya tarurrukan shekara shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin da kuma majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa a kasar Sin, taron manema labaru na ministan harkokin waje yana jawo hankulan jama'a sosai. Da karfe 10 na safe na ran 12 ga wata, ministan harkokin waje na kasar Sin...
• Kasar Iran na ja-in-ja tare da kasashen yammaci a kan sabon kudurin kwamitin sulhu 2008-03-05
Jiya ranar Talata, Mohammad Ali Hosseini, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Iran ya bayar da sanarwa cewa, kudurin da kwamitin sulhu na majalisar dinkin duniya ya zartas a karo na uku don kakaba wa kasar Iran takunkumi ba shi da amfani, haka kuma ya ce, kasarsa za ta ci gaba da gudanar da shirin nukiliyarta
• Kasashen Sin da Amurka sun sami ra'ayi iri daya wajen cigaba da kara yin shawarwari da hadin gwiwa da aminci 2008-02-27
A ran 27 ga wata, Madam Condoleezza Rice sakatariyar harkokin waje ta kasar Amurka ta tashi daga nan birnin Beijing ta gama ziyararta na karo na hudu cikin wa'adinta a kasar Sin. Madam Rice ta yi kwana daya kawai a kasar Sin, amma bi da bi ne ta gana da shugaba Hu Jintao, da firaminista Wen Jiabao...
• A watan jiya, farashin kayayyaki na zaman yau da kullum na mazaunan kasar Sin ya kai sabon matsayin koli 2008-02-19
A ran 19 ga wata, hukumar kididdiga ta kasar Sin ta bayar da farashin kayayyaki na zaman yau da kullum na mazaunan kasar Sin na watan watan Janairu na shekarar bana, yawan karuwarsa ya kai kashi 7.1 daga cikin dari, wanda ya kai sabon matsayin koli tun bayan shekarar 1997
• Sin za ta kafa cibiyar musayar ikon dab'i ta duniya don bunkasa sana'ar dab'i 2008-02-13
Kwanan baya dai, cibiyar kiyaye ikon dab'i ta kasar Sin ta kuduri aniyar kafa wata cibiyar musayar ikon dab'i ta duniya a matsayin gwamnatin kasar a wata mai kamawa da zummar bunkasa sana'ar dab'i ta kasar Sin
• Sinawa suna maraba da bikin bazara ta hanyoyi daban daban 2008-02-06
Yau ran 6 ga wata, jajibiri ne na bikin bazara, wato biki ne mafi muhimmanci ga Sinawa, kuma rana ce ta karshe ta shekara bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin. A wannan rana, mutane suna share fagen yin ban kwana da tsohuwar shekara, kuma maraba da sabuwar shekara
1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17